*ƳAN TAGWAYE BIYAR 2023*
_WISH YOU EID MUBARAK_
Assalamu alaikum warahmatullah, bayan sallama irin ta addinin musulunci tare da fatar mun ƙare Azumi lafiya, Amadadin ƳAN TAGWAYE BIYAR muke yi maku *Barka da Sallah* tare da roƙa maku gafara da kuma amincin ALLAH, Muna fatar ALLAH ya karɓi ibadunmu ya yafe mana kurakuranmu yasanya muyi shagulgulan Sallah lafiya ka ma mugama lafiya,
Karku manta a yaune mukayi maku alƙawarin sakar maku ƘASAITATTUN LITTAFANMU MASU DAƊI DA SANYA ZUCIYA NISHAƊI, Shi kuma kyan alƙawari cikawa, don haka ku biyo mu a wannan SABON SALO MAI ƊAUKE DA DARRUSA NA RAYUWA UWA UBA ƘASAITACCIYAR SOYAYYA TA ALFARMA DAKE HUDA ZUCIYA TARE DA ZAGAYAR JIJIYOYIN JIKI, KUN SHIRYA???,
TO KU BIYO MU NAN DA ANJIMA KAƊAN BADA JIMAWA BA ACIKIN👇🏻
IYALINA (A'ILATY)
RAFEEQ
MUNƊO
ZAMANIN MU AYAU
FATHIYYA.
DOMIN SIYAR DUKA LITTAFAN NAMU GUDA BIYAR N1300.
DOMIN SIYAR DAYA N400.
Account Details
2083371244
Zenith Bank
Aisha m salis
TURA SHAIDAR BIYA TA DAYA DAGA CIKIN NUMBOBIN NAN.
+234 808 620 7764
07065283730
+234 705 124 4211
*EID MUBARAK FROM ƳAN TAGWAYE*💃