BARAGURBIN KYAU

BARAGURBIN KYAU

  • WpView
    Membaca 187
  • WpVote
    Vote 4
  • WpPart
    Bab 8
WpMetadataReadBersambung1h 5m
WpMetadataNoticePublikasi terakhir Jum, Mei 19, 2023
A duk lokacin da zanji an ambaci wani abu waishe shakuwa ko kuma aminta ko ince aminiya, sai naji gaba ya yi wawan bugun da yai sanadiyar tarwatsa rayuwarta. Duba da yadda amana tai kanranci baza muce babu na Allah ba amma mafiya yawan su, maciya amana ne, domin da najikin ka ake cin amanar ka. Aminiya wata kalmace wacce ake wa laƙabi da abin da ya shiga jikin ka ya zauna daram, tamkar fatar jikin ka. A wasu lokutan idan naga mutum yana rayuwa shi kadai sai in tuhumi kaina meye dalilin hakan, ganin babu mai bani amsa hakan yasa na ke jan bakina nai gum. A lokacin rayuwa tai mun juyin yuyayi wai kwado ya fada a ruwan zafi. A sannan ne nagane cewa rayuwa mutum shi daya itace mafi alkairin domin babu amini na kwarai.
Seluruh Hak Cipta Dilindungi Undang-Undang
Bergabunglah dengan komunitas bercerita terbesarDapatkan rekomendasi cerita yang dipersonalisasi, simpan cerita favoritmu ke perpustakaan, dan berikan komentar serta vote untuk membangun komunitasmu.
Illustration

anda mungkin juga menyukai

  • KAI MIN HALACCI..! ||PAID NOVEL✅ (COMPLETED)
  • SHU'UMAR IZZAH
  • A Hijabi's Unexpected Love
  • MUNA SON JUNANMU
  • KUSKURE
  • KOWA YA GA ZABUWA...
  • Adorable - My love ( completed )
  • TAFIYAR MU (Completed)
  • A Gidan Mami
  • ISMUHA ZAINAB Completed

Labarin cakwakiya dake tafe da tacacciyar kauna marar gauraye ta zukata hudu; SHAMSUDDEN DA ALIYA ga kuma SAHAL DA FA'IZAH... 💕Kowanne yana son masoyin dan uwan sa. Wai cakwakiya🤭shin ya ruguntsumin zai karkare???

Detail lengkap
WpActionLinkPanduan Muatan