_DUK WANDA YAJI SUNAN NOVEL D'INNAN, KO KUMA INCE DA YAWAN MUTANE ZA SUYI TUNANIN SHIRME DA SHIRIRITA CE IRIN NA D'AN FAARI WANDA SAM BA HAKA BANE. LABARI NE MAI TAB'A ZUCIYA. NAYI TUNANIN TUN ZAMANIN KAKANNI AKA DAI NA ALKUNYAN D'AN FARI, ASHE A CIKIN WANNAN ZAMANIN NAMU HAR YANZU AKWAI MASU IRIN WANNAN HALI DA D'ABI'A WANDA SAM BA ADDINI BANE, WASU MATAN DA YAWA SUNA AZABTAR DA Y'AY'AN SU, BASA KULA DASU DAN KAWAI SUN KASANCE Y'AY'AN FAARI._
_WALLAHI WANNAN LABARI A GASKE YA FARU, BA K'AGEGGEN LABARI BANE, LOKACIN DA BAIWAR ALLAHN NAN TAKE BANI LABARIN WALLAHI NA DAD'E INA ZUBDA HAWAYE. KU BIYO NI SANNU A HANKALI DON JIN LABARIN AHMAD DA YANDA YA TAGAYYARA DALILIN ALKUNYAN D'AN FAARI_