Story cover for GENERAL NASEER  ZAKI (Hausa Love Story) by BestHausaNovels_
GENERAL NASEER ZAKI (Hausa Love Story)
  • WpView
    Reads 17,645
  • WpVote
    Votes 362
  • WpPart
    Parts 23
  • WpHistory
    Time 2h 32m
  • WpView
    Reads 17,645
  • WpVote
    Votes 362
  • WpPart
    Parts 23
  • WpHistory
    Time 2h 32m
Ongoing, First published Jun 07, 2023
When a wounded soldier falls in love...


Naseer Zaki Soja ne sa mazaje gudu. Aikin Soja a jininsa ya ke. Bashi da tsoro. Idan maƙiya suka yi gamo da shi sai su hau kakkarwa. Yana da kyau mai kwarjini dan kuwa babu mai iya haɗa idanu da shi ya wuce sakan biyu. 

Naseer Zaki namiji iya namiji. Ba ya tsoron bindiga bare harsashi. Sai dai a lokacin da yake ganin babu wani abu da zai ji tsoro sai ga shi sonta ya mishi shigan sauri. Yana tsoron rasa ta a karo na biyu. Dan haka zai ɗau mataki, wannan matakin kuma ba zai yiwa rayuka da yawa daɗi ba. Amma wani abu da basu sani ba shine, a kanta zai iya ɗaura ɗamarar yaƙi.

WACECE WANNAN DA TA YI WA ZUCIYAR GENERAL NASEER ZAKI ILLA...?


TOP- NOTCH  season 03 

coming soon...
All Rights Reserved
Sign up to add GENERAL NASEER ZAKI (Hausa Love Story) to your library and receive updates
or
#10zuciya
Content Guidelines
You may also like
AURE UKU(completed) by Chuchujay
32 parts Complete
DR UMAIMAH USMAN BULAMA,Mace yar kimanin shekara ishirin da tara , Babbar surgeon A asibitin CITY TEACHING HOSPITAL , Aure Uku, ƴaƴanta uku . Mace mara san hayaniya wadda tasan kan Aikinta ,babu abunda tasa a gabanta illa bawa Aikinta babban muhimmanci kana yaranta wadda kaɗdarar samunsu ta rarraba mata Aure . Kalma ɗaya zaka faɗa ta bata mata rai shine kushe mata Aikinta ko nuna wasa a duk wani abu da ya shafi Aikinta . Ita ɗin kwarariyace kuma gogaggiya akan duk wani abu da ya safi surgery,ba kasar ta ba hatta a wasu kasashen tana zuwa aiki. Bangaren soyayya fa? Bata dauki soyayya a bakin komai ba tunda dukkan Aurenta guda ɗaya ne tayi na soyayya kuma shima bai karbe ta ba wanda hakan yasa ta yanke shawarar saka soyayya a ƙwandan shara duk da kuwa tayin da ake kawo mata ,ta gama yanke imani da soyayya akan duk wani ɗa namiji wanda haka yasa mutane da dama ke mata kazafi da mata take so duba da ƙin mazanta karara a fili. Amma menene dalilin tsanar tasu da tayi? Menene yasa ta cire mazan daga tunaninta da zuciyarta baki daya? Shin zata faɗa soyayyar wani ɗa namiji ko a'a? Idan zata faɗa wanenen wannan mai sa'ar?. DR IMAM MUKTAR PAKI, Saurayi dan kimanin shekaru Ishirin da tara ,bai taba Aure ba, Dalibi wanda yake neman sake gogewa akan Aikin surgery ,shekara ɗaya wadda kareta ne kaɗai zai bashi kwali da kuma lasisin Fara yin surgery ,kaddara itace tayi aikinta ta ɗauko sa kan kachakar ta kawosa CITY TEACHING HOSPITAL inda yake ƙarkashin jagorancin likitar da kowa ke tsoro da shakka, Mene zai faru idan shi bai ji wannan feelings ɗin ba sai wani daban wanda shi kansa bazaya iya fassarawa ba? Shin ya wannan kaɗdarar tasu zata kasance? Shin Wanne irin chakwakiya Imam ke shirin ɗaukowa kansa domin wannan likitar da ya ke kan giyar so AURENTA UKU ,Ƴaƴanta uku a yayin da shi ko na fari bai taba yi ba. Ku biyo ɗiya jamilu domin jin yarda wannan labarin na IMAM da UMAIMAH zai kasance !
You may also like
Slide 1 of 9
Lelakiku (C) cover
STRAY × LEE FELIX ✔ cover
Personal Person💞 -Hausa Novel cover
KHADIJA ko HADIZA: Best Hausa Novel 2025 cover
THE LOVE STRINGS OF FATE  by roseedition cover
AURE UKU(completed) cover
TASNEEM 1 in TASNEEM Series✅ cover
I can't help falling in love with YOU (Tododeku)  cover
Why we met ? : Question cover

Lelakiku (C)

44 parts Complete Mature

(Wajib baca AKU UNTUK DIA before baca ni) ADAM HAYYAT X *HAWA ZHUFAIRAH* ♥️ Menyelamat Hawa Zhufairah dari genggaman mafia bernama Cobra telah mencipta satu pertemuan tanpa sengaja antara Adam Hayyat dan gadis comel itu. Hawa yang tidak ada hala tuju telah menumpang di rumah Adam. Desakan orang kampung dan juga abang Adam telah mencipta satu ikatan sah antara Adam dan Hawa walaupun tanpa cinta di hati. Semakin lama Hawa mengenali Adam dia mula jatuh cinta. Kekerapan Adam meninggalkannya sendirian membuatkan hati Hawa tidak keruan, Di manakah lelaki itu pergi? ⚠️Maaf jika ada kesalahan tatabahasa dan typo