MAI GARI FATIMA.

MAI GARI FATIMA.

  • WpView
    Membaca 3,478
  • WpVote
    Vote 165
  • WpPart
    Bab 37
WpMetadataReadBersambung5j 5m
WpMetadataNoticePublikasi terakhir Rab, Mei 14, 2025
WpInfo
Fiksi
Romansa
Shin ka taba jin inda mace tayi jagorantar al'umma a wannan zamanin?? Al'ummar ma ta hanyar sarauta? Sarautar ma ta ƙauye? Sannan a arewacin Najeriya? Sannan yarinyar ta kasance marar ji? Shin waye zai yadda ta jagorance shi? Shin ita yardar su take nema ma? Ta yaya ma zata samu sarautar? Idan tayi sarautar zata fuskance ƙalubale? Wane kalan ƙalubale kenan? Shin waye ze aure ta ma? Ku biyo domin kuji labarin Fatima, ƴar me Garin Gabur da ta zama me Gari. Ku biyo kuji labarin soyayyar Fatima da Ba Prince. Labari me cike da ban dariya, fadakarwa, ilimantarwa da kuma nishaɗantarwa. FADREES 🖋️.
Seluruh Hak Cipta Dilindungi Undang-Undang
Bergabunglah dengan komunitas bercerita terbesarDapatkan rekomendasi cerita yang dipersonalisasi, simpan cerita favoritmu ke perpustakaan, dan berikan komentar serta vote untuk membangun komunitasmu.
Illustration

anda mungkin juga menyukai

  • MURADIN ZUCIYA
  • AL'AJABIN SO
  • Milik Tuan Megat [𝒞 ]
  • BENAR UNTUKMU [C]
  • Dr Azeema
  • KWARKWARAR SARKI MATAR YARIMA CE
  • 𝑷𝑹𝑬𝑪𝑰𝑶𝑼𝑺 𝑳𝑶𝑽𝑬 | C
  • Bila Kita Jatuh Cinta
  • MUNA SON JUNANMU
  • NANATOOU (DIYAR KAKA)

'yan biyu ne masu tsananin kama ďaya masu mabambanta halaye. Maryam ta kasance miskila marar ďaukar raini, yayinda Mariya ta kasance mai son mutane da saurin sabo, tana da saurin fushi amma kuma tana da saurin sauka. Imran yaya ne a wurin Maryam da Mariya haka nan kuma daďaďďan saurayi a wurin Maryam wanda suka yiwa juna alkawarin aure. Me zai faru idan Maryam ta gano shakikiyar 'yaruwar da bata da kamarta a faďin duniyarta ta faďa tsundum a cikin son Imran. Zata hakura ta sadaukar mata da soyayyarta ne ko kuwa zata jajirce wajen ganin cewa bata rasa abin kaunarta ba. Ku biyoni cikin labarin sarkakkiyar soyayyar dake tsakanin Imran, Maryam da kuma Mariya.

Detail lengkap
WpActionLinkPanduan Muatan