36 parts Complete Wasu abubuwa na faruwa a rayuwar Mahnoor da ta kasa explaining masu tsoratata, kasancewarta bebiya yasa bata iya fadama kowa matsalarta.
Amyr ya taimaketa ba sau daya bah ba sau biyu, har a cikin mafarki tana ganin shi yana taimakonta sai ta juya gareshi dan samun sauki da kuma bayani game da matsalar ta, Abinda Mahnoor bata sani bah shine Amyr trouble neh sanye cikin kayan likitoci.
#2hausa on 05-may_2019