Bintun Batuul
  • Reads 4,109
  • Votes 248
  • Parts 15
  • Time 1h 46m
  • Reads 4,109
  • Votes 248
  • Parts 15
  • Time 1h 46m
Complete, First published Jul 16, 2023
Saboda yadda mahaifin mu ya din ga saka Mana suna Fatima, har se da nayi tunanin ko Muna da alaka da shi'a ne, saboda Naga yawancin sune mutanen da ke saka Fatima sama da daya a gidajen su. Duk ma ba wannan ba, Shin kin taba Jin kunyar fitowa cikin mutane? kin taba Jin kunyar shiga taro? sau nawa like kallon Kan ki a madubi a Rana? to ni Ina kallon Kai na kamar sau ashirin a madubi, ba Wai Dan na duba kyan sura ta ba sede Dan na duba Naga ta Ina Zan fara daidaita hallitar jiki na, wasu suce min yeast, wasu suce min Fanke, wasu su Kira ni da Runduna, wasu su Kira ni da big Mamaa, wasu suce Fatibobom duk ni daya...



kunsan me ake Kira da Body Dysmorphic Disorder? kunsan irin illar da bakin ku take jawa mutane saboda yadda kuke kasa dauke idanu akan hallitar da ku da su Baku da say akai? kunsan yadda suke ji? kunsan irin kuncin da suke kwasa?

to ni shatuuu, kamar kullum na sake kawo muku sabon labari, akan sabuwar rayuwa, kamar kullum ba zakuyi Dana sani ba. ku zo kuji labarin BINTUN BATUUL
All Rights Reserved
Sign up to add Bintun Batuul to your library and receive updates
or
#18thought
Content Guidelines
You may also like
My Ex - Crush by thefadedwhite
75 parts Ongoing
"I wish I had never met you!" Deepika's voice echoed across the classroom, each word a dagger to my heart. "Excellent! At least we finally agree on something!" I fired back, even as a tear betrayed the storm of emotions within me. With those final, stinging words, Deepika stormed out, leaving a heavy silence in her wake. The classroom felt like a graveyard, and I stood there, rooted to the spot, desperately wishing I could chase after her and demand the truth. Maybe letting her go was the right choice. Perhaps this is meant to be my unfinished love story, a tale of what-ifs and almosts... ✨ No Deepika. This can't be his bike. Not Arjun's. But I couldn't deny what I saw-the familiar brown Royal Enfield, now twisted and crushed. My heart hammered as I circled around, hoping, praying it wasn't true, until my gaze landed on the number plate: TN56 0809. Arjun's bike. Deepika! Stop imagining things! Arjun would be fine! I felt the world shift, the noise around me blurring into a single, deafening hum. Ambulance and police sirens echoed, and a stranger's voice broke through: "Two boys. Spot dead. College students." I clutched my chest, gasping for air as reality slammed into me. "Arjun..." I whispered, barely holding myself together. Tears stung my face as I sank beside the wreck. "No, Please, No!" My voice cracked as the weight of regret settled in, suffocating me. ✨ Ex-Crush: More than just a crush, but a little less than love. ✨ Arjun and Deepika were hopelessly in love-only they never realized it. Will they find their way to each other, or will their love story remain forever unfinished? ✨ Join Arjun and Deepika on a journey back to those dreamy college days-days where every moment felt eternal, love was unspoken yet ever present, where friendship bloomed like wildflowers, offering a sanctuary from the harsh winds of reality. Come, wander with them through the corridors of college days, where the echoes of laughter still linger.
AURE UKU(completed) by Chuchujay
32 parts Complete
DR UMAIMAH USMAN BULAMA,Mace yar kimanin shekara ishirin da tara , Babbar surgeon A asibitin CITY TEACHING HOSPITAL , Aure Uku, ƴaƴanta uku . Mace mara san hayaniya wadda tasan kan Aikinta ,babu abunda tasa a gabanta illa bawa Aikinta babban muhimmanci kana yaranta wadda kaɗdarar samunsu ta rarraba mata Aure . Kalma ɗaya zaka faɗa ta bata mata rai shine kushe mata Aikinta ko nuna wasa a duk wani abu da ya shafi Aikinta . Ita ɗin kwarariyace kuma gogaggiya akan duk wani abu da ya safi surgery,ba kasar ta ba hatta a wasu kasashen tana zuwa aiki. Bangaren soyayya fa? Bata dauki soyayya a bakin komai ba tunda dukkan Aurenta guda ɗaya ne tayi na soyayya kuma shima bai karbe ta ba wanda hakan yasa ta yanke shawarar saka soyayya a ƙwandan shara duk da kuwa tayin da ake kawo mata ,ta gama yanke imani da soyayya akan duk wani ɗa namiji wanda haka yasa mutane da dama ke mata kazafi da mata take so duba da ƙin mazanta karara a fili. Amma menene dalilin tsanar tasu da tayi? Menene yasa ta cire mazan daga tunaninta da zuciyarta baki daya? Shin zata faɗa soyayyar wani ɗa namiji ko a'a? Idan zata faɗa wanenen wannan mai sa'ar?. DR IMAM MUKTAR PAKI, Saurayi dan kimanin shekaru Ishirin da tara ,bai taba Aure ba, Dalibi wanda yake neman sake gogewa akan Aikin surgery ,shekara ɗaya wadda kareta ne kaɗai zai bashi kwali da kuma lasisin Fara yin surgery ,kaddara itace tayi aikinta ta ɗauko sa kan kachakar ta kawosa CITY TEACHING HOSPITAL inda yake ƙarkashin jagorancin likitar da kowa ke tsoro da shakka, Mene zai faru idan shi bai ji wannan feelings ɗin ba sai wani daban wanda shi kansa bazaya iya fassarawa ba? Shin ya wannan kaɗdarar tasu zata kasance? Shin Wanne irin chakwakiya Imam ke shirin ɗaukowa kansa domin wannan likitar da ya ke kan giyar so AURENTA UKU ,Ƴaƴanta uku a yayin da shi ko na fari bai taba yi ba. Ku biyo ɗiya jamilu domin jin yarda wannan labarin na IMAM da UMAIMAH zai kasance !
You may also like
Slide 1 of 10
Romantic Lover(Killua X Reader) cover
My Ex - Crush cover
AURE UKU(completed) cover
Without You cover
INDON KAUYE cover
IDAN AN CIZA..! cover
My Heart His Soul ( rohirat oneshots ) cover
YAR'AIKI cover
KAUTHAR!!  cover
THE KHAN FAMILY cover

Romantic Lover(Killua X Reader)

38 parts Complete

Y/N L/N comes from a small, unknown village. She lives her days day to day, with the same routine. That's until she hears about the infamous Hunter's Exam. Immediately her curiosity and interests is peaked. So, she sets out to take the exam. Who will she meet along the way? What challenges can she expect? And most importantly, will she pass? .・。.・゜✭・.・✫・゜・。. THIS IS A REWRITE OF MY KILLUA X READER SERIES!! If you want to read the original (and cringe), here are the books. Book 1: Tear In My Heart Book 2: The Only Exception