TABARMAR ƘASHI
  • Reads 713
  • Votes 41
  • Parts 1
  • Reads 713
  • Votes 41
  • Parts 1
Ongoing, First published Jul 17, 2023
Tana yiwa maza kallon biri
Yana yiwa mata kallon ayaba
Ta zabi tabbatuwar kalma me daci da ciwo girma da firgici akan kowacce diya mace wato ZAWARCI akan amsa sunan MATAR AURE

Duk da yadda suke tsananin son juna har ana musu kallon ROMEO DA JULIET amma ta zabi rayuwa babu shi.

Dare daya zazzafar soyayya ta juye zuwa wata iriyar ZAZZAFAR KIYAYYA 

Ta tsani kalmar MAZA/NAMIJI bare sunansa ko wani abu daya jibanceshi ko ya jibanci duk wani jinsin NAMIJI

ME YAYI ZAFI HAKA?.
All Rights Reserved
Sign up to add TABARMAR ƘASHI to your library and receive updates
or
#78love
Content Guidelines
You may also like
You may also like
Slide 1 of 10
AMOUR  cover
TAGAYYARA(Complete) cover
Martabar Mu cover
QANGIN SO cover
ထာဝရအတွက် ( She Season 2 ) cover
ABDULKADIR cover
'YAR NAJERIYA cover
MR PERFECT MILIK AKU ! cover
𝘌𝘷𝘢𝘭 𝘓𝘰𝘷𝘦 21+ 🔞𝑇𝑎𝑒𝑘𝑜𝑜𝑘 (Completed✔☑) cover
          ကိုကို့ရဲ့ပူတူးလေး cover

AMOUR

28 parts Complete

Love's ain't enough ? JENSOO / GL