
ita ce bugun zuciya ta, Ita ce wadda zuciya ta k buga mata a duk lokacin da na ganta, Kai ko sunan ta a ka kira sai zuciya ta ta buga a kanta, Amma Kuma kanwar ta nake so wadda suke uba D'aya Kuma ita zan aura. Assalam my beloved little followers, this is my first book on Wattpad, I just want to entertain you with my little story I have. I just love it if I see someone follow me even though I never publish any story yet, and trust me I will not disappoint you in Sha Allah. just motivate me with your vote, comment and share. Thank you so much.All Rights Reserved
1 part