🌻🌻MATSALAR GIDAN MIJI🌻🌻(UWAR MIJI CE SILA) BOOK 2
  • Reads 68
  • Votes 4
  • Parts 5
  • Time 27m
  • Reads 68
  • Votes 4
  • Parts 5
  • Time 27m
Ongoing, First published Aug 01, 2023
Tunda Hajiya Su'adah taga Mahmoud bai zo  ba ta anyana a zuciyar ta cewa Ummu ce ta hana shi zuwa, gashi ta mai miss call ya fi sau ashirin amman ba'a daga ba, in ranta ya yi dubu toh ya bace, da ace Ummu na kusa da ita da wallahi sai ta kwana a lahira, ganin babu hanyan samun shi yasa hankalin ta ya yi mugun tashi wanda har ya kusa sata yin karamin hauka, da a daran za ta tafi gidan amman Lauratu ta hana ta, da kyar ta samu Mama ta sauko ta hakura ta bar tafiyar gobe, a ranar kasa barci Hajiya ta yi, ba irin zagin da bata yiwa Ummu ba, har fadi take dole sai ya sake ta in taje gidan, gani take kaman garin yaki wayewa, duba agogo ta yi taga karfe biyu da minti goma, wani mugun tsaki taja ta fashe da kuka ta ce"Allah ya isa naaaa.........lokacin ma ya ki tafiya", mikewa ta yi ta fara safa da marwa a dakin tana surutai.
All Rights Reserved
Sign up to add 🌻🌻MATSALAR GIDAN MIJI🌻🌻(UWAR MIJI CE SILA) BOOK 2 to your library and receive updates
or
#574lifetime
Content Guidelines
You may also like
Slide 1 of 1
Leah's Writer's Room cover

Leah's Writer's Room

12 parts Ongoing

Want to ask me questions? See my behind the scenes? Even see my upcoming story sneak peeks? Here you can request for a chapter read request as well as critique. There's even something better-talking to me about anything you want!