NAHAR
  • Reads 519
  • Votes 51
  • Parts 13
  • Time 1h 17m
  • Reads 519
  • Votes 51
  • Parts 13
  • Time 1h 17m
Ongoing, First published Aug 10, 2023
Yaya zakiyi idan kika wayi gari kika tarar yar aikin ki ta gudu da yarinyar ki yar wata bakwai?

Yaya zakiyi idan har bayan shekara guda babu su babu labarin su?

Yaya zakiyi idan kwatsam ta kawo kanta gidan ki da yarinyar a hannu da ikirarin cewar yar ta ce ba taki ba? 

Ya zakiyi idan likitoci suka ce sakamako ya nuna tana dauke da wata cutar kwakwalwa saboda haka ki bar mata yarinyar har sai sanda ta warke sannan ki karbi yar ki? Ya zakiyi idan mijinki da kotu suka saka hannu akan wannan yarjejeniyar?

Tabbas a karon farko, da wahala ki samu amsar abunda zakiyi din. Ku biyo mu a labarin mu domin samun amsoshi!

I'm just a cowriter of this book!
All Rights Reserved
Sign up to add NAHAR to your library and receive updates
or
#265arewa
Content Guidelines
You may also like
Slide 1 of 1
The Boy I Admire From Afar cover

The Boy I Admire From Afar

125 parts Complete

As Claire aims to leave her oppressive stepfamily behind, she befriends Zion. Will he be her ticket to freedom or a distraction in achieving her dreams? ***** Claire Olsen has had a crush on Zion Petrakis since the first time she laid eyes on him, but he never noticed, instead only having eyes on the school's it girl, Maddie Jennings. Knowing she couldn't compete with Maddie, Claire hid her feelings for Zion, satisfied with admiring him from afar. However, when a series of events led Claire closer to Zion, her feelings for him grew from infatuation to love. And despite fighting hard to keep her feelings contained by distancing herself from Zion, he was determined to show her that he's earned a spot in her life. [[word count: 100,000-150,000 words]]