UWAR SADDIKU
  • Reads 1,132
  • Votes 55
  • Parts 2
  • Time 19m
  • Reads 1,132
  • Votes 55
  • Parts 2
  • Time 19m
Ongoing, First published Sep 03, 2023
Lokuta da dama mutum ya kan aikata wasu abubuwa na son zuciya, wadanda mutum yake ganin sune zasu kaishi ga cikar burinsa.

Irin wadannan abubuwan sukan zamewa mutum abun nadama lokacin da nadamar bazata yi amfani ba. Koma su zama sartse a rayuwar mutanen da mutum yake so.

Shin wacce UWAR SADIKU? Menene labarinta? 

Ku biyoni mu sha labari.

Ranar Lahadi 3rd September za a fara posting, a telegram channel dina Sakee19 Library (Gidan matar Mukhtar) 

Labarin kyautane ga duk wadda take cikin wannan channel din.

Ki duba channel din yanzu haka nayi posting link na Whatsapp group wanda a nan ne zamu dinga yin sharhi.

Sai ki biyo link mu hadu a can.

💃🏻💃🏻💃🏻
Za mu Sha labari.

Sakina Yazid
Innar su Amal
FIKRA WRITERS ASSOCIATION.
All Rights Reserved
Sign up to add UWAR SADDIKU to your library and receive updates
or
#50wives
Content Guidelines