WASA DA RAI

WASA DA RAI

  • WpView
    Reads 1,359
  • WpVote
    Votes 59
  • WpPart
    Parts 22
WpMetadataReadOngoing5h 58m
WpMetadataNoticeLast published Fri, Dec 1, 2023
WpInfo
Fiction
Horror
Tagshorror
Ga rayuwar da yawa daga cikin ƴan Adam sukan iya fakewa da ƙaddara ko ruɗin shaiɗan. Sai dai a rayuwar wasu duka babu ɗayan da ke kasancewa daga cikin biyun da na lissafa, ciki kuwa har da ni kaina. Na tsammaci shiga gidaje masu manyan benaye da zama a cikin su kan iya mantar da kai wani mataki kake a yanzu?Haka na iyakance adadin motocin da zuciya ke muradin hawa. Ga irin rayuwar da nake gudanarwa na tasamma ware nau'ikan ababen cimaka don gudun gamuwa da wata lalurar, ko da kuwa jariri ce. Duk wata kusafa da na san zan iya gamuwa da talaka ko mai matacciyar zuciya da baya ɗauke da buri, ina iya kokarin don ka da mu gamu. A lokacin da lamarin zai soma ne duniya tamin atishar tsaki ta yadda komai da komai da ya wanzu a cikin rayuwa ta sai da ya zama ya disashe tamkar bai faru ba, hatta lafiyar da nake ganin ta jima tana walankeluwa dani wuri guda, yo i mana. Duk sa'adda wannan lamarin ke wakana ciwon kai banyi, sai dai a yau cutar dake tare dani, ko kuma ince cutuka, baza su zamo silar kai ni ƙas ba, sai dai lamarin da ya haɗoni da komai tunda fari ya zame min sanadi.
(CC) Attribution-NoDerivs
Join the largest storytelling communityGet personalized story recommendations, save your favourites to your library, and comment and vote to grow your community.
Illustration

You may also like

  • BA NI DA IKO...
  • RUHI BIYI (a gangar jiki daya)
  • RAYUWAR BADIYYA ✅
  • SAFEENATU
  • 🌸RAYUWAR MU A YAU🌸
  • KWANTAN ƁAUNA
  • RUFAFFEN DUMA
  • BANDOENG DIKALA MALAM [ON GOING]
  • TAFIYAR ƘADDARA
  • Bumi
  • SHAREEF 2023
  • BAYA DA ƘURA
  • ISMUHA ZAINAB Completed
  • AL'AJABIN SO
  • NADIYA!
  • KOWA YA GA ZABUWA...
  • MAI ƊAKI...!
  • 𝐑𝐚𝐡𝐬𝐢𝐚 𝐓𝐞𝐫𝐚𝐤𝐡𝐢𝐫 𝐑𝐚𝐲𝐪𝐚𝐥 ∆ 𝐂
  • GADAR ZARE

🖤 BA NI DA IKO... Rayuwa ta ɗauke ta zuwa wani wuri da ko a mugun mafarki bata taɓa tsammani ba. A hannunta akwai sarƙa, a zuciyarta akwai raɗaɗi, a idanunta akwai hawaye. Ta yi ƙoƙarin gudu daga ƙaddara, amma ƙaddarar ta riga ta fi ƙarfinta. Ta so ta yi ihu, amma muryarta ta mutu tun kafin sautin ihun ya fita. Ta so ta yi zaɓi, amma ƙaddara bai bata damar yin hakan ba... Ita mace ce ƴar shekara goma sha bakwai, amma tun daga yarintarta ƙaddara ta jefa ta cikin duhu mai tsanani... A lokacin tafiya cikin wannan duhu ne ta fahimci gaskiyar kalmar: "Ƙaddara ba ta tambaya ko kana da iko ko babu, sai dai ta tilasta maka yin abin da take so..." ©Fareeda Abdallah *Littafin kuɗi ne, akan farashin 1k kacal. Masu niyyar siya za su tura kuɗi a cikin wannan account ɗin 5407827015, FCMB, Farida Abdullahi. Sai a tura shaidar biya ta wannan lambar 07039080978 Domin samun damar shiga group ɗin da za'a dinga posting a Telegram.*

More details
WpActionLinkContent Guidelines