You have to know that even death bazata raba mu bah saboda we will unite in jannah inshallah . So if you think cewa zan dai na son Amin to ka farka Dan wannan wani mafarkine kake , saboda na rayu da sanshi Kuma da sanshi zan mutu, tabbas mutuwa Bata min adalci bah da ta daukeshi ta barni cikin wanna Duniya me cike da rudani.All Rights Reserved