Labari a kan wasu tagwaye da laifin mahaifinsu ya shafesu inda aka haifesu kowa da kalar hallitarta ɗaya nakassashiya ɗaya kuma lafiyayya. Shin mai mahaifinsu ya aikata wanda har ya shafi rayuwar jariran da ba su ji kuma ba su ga ba? tun suna ciki a ka kassara rayuwarsu.
5 parts