GANGAR DUHU!

GANGAR DUHU!

  • WpView
    Reads 986
  • WpVote
    Votes 35
  • WpPart
    Parts 13
WpMetadataReadMatureOngoing3h 15m
WpMetadataNoticeLast published Mon, Jun 22, 2026
WpInfo
Fiction
Action and Thriller
A lokacin da kowa ya juya masa baya, a wannan lokacin ta zaɓi kasancewa dashi fiye da mahaifinta da yayi silar xuwanta Duniya. a cikin tasa zuciyar bai san abinda ake kira so ko ƙauna ba, bai san daɗi da garɗinsa ba. duk wata alaƙa baya ganin ƙima da martabarta balle ya cusa kansa a ciki, Mahaifiyarsa ita kaɗaice duniyarsa bayan son da yake mata bai san wani so bayan nata ba. Da wannan ji da kan nasa ƙaddarar rayuwa ta yi masa mamayar ba zataa, lokacin da rayuwarsa ke gab da haskawa sautin GANGAR DUHU ta tilasta masa yin rawa ga sautinta!
All Rights Reserved
Join the largest storytelling communityGet personalized story recommendations, save your favourites to your library, and comment and vote to grow your community.
Illustration

You may also like

  • GYARA KAYAN KA... {Ƙalubale Gareku Iyaye}
  • KAICO NAH
  • 🌍BANI DA MADOGARA🌍
  • SHAREEF 2023
  • Default Title -BEELAL
  • KOWA YA GA ZABUWA...
  • YARDA DA KAI (Compltd✔)
  • MAI ƊAKI...!
  • DARE DUBU
  • MURADIN RAI!

LABARI NE AKAN YARCE DUNIYA TA LALACE, RASHIN TSORON ALLAH YAYI K'ARAN CI, ILLAR DAKE TATTARE GA YARAN DA BA ADAMU DA SANIN INDA SUKE ZUWA BA. JAN HANKALI GA IYAYE MASU TABI'AR BARIN 'YA'YA SAKA KA MUSAMMAN MA 'YA'YA MAZA SAI KAJI ANCE AI BA MATA BANE BA SU. TARE DA TINATARWA, ZABURARWA GA 'YAN MATA DA IYAYE, KAR KUBARI AYI BABUKU, DOMIN KO AKWAI K'ARUWA CIKIN SA SOSAI SOSAI. GYARA KAYAN KA... {K'alubale gareku iyaye}

More details
WpActionLinkContent Guidelines