Zabin Iyaye wajen zabar ma ya'ya abokan rayuwa a addinance abu ne mai kyau, amma shi Baba Sarki abun nashi gaba ɗaya ya haɗa maza da matan shi ke masu zabin abokanan rayuwa, Kuma wai shi anashi zabin ba'a saki komin munin halin abokin rayuwa, toh anya kuwa wannan lamarin ya yi? Don jin yadda zata kaya sai an tsunduma cikin labarin....All Rights Reserved