Labarin SILAR MUTUWA labari ne na wasu masoya guda biyu suna matuk'ar k'aunarka junansu sai dai kashh wani yayi masu kutse a cikin rayuwarsu ya tarwatsa farin cikin su yayi sanadiyar MUTUWAR su wadda RUHIN macen yak'i samun salama har sai da wata yarinya budurwa ta bayyana wadda bata da tsoro ko shakkar wani dashi tayi anfani ta shiga jikin wannan yarinya domin d'aukar FANSA.....All Rights Reserved