DAGA MAKWABTAKA
  • Reads 412
  • Votes 31
  • Parts 25
  • Reads 412
  • Votes 31
  • Parts 25
Ongoing, First published Dec 06, 2023
Inna lillahi wa Inna lillahiraj'un abin da yawancin mutanen dake gurin suke fada kenan duk inda ka ƙalla sai dai kaga bakin kowa na motsi bi ma'ana kowa da abin da yake fada kenan...

Mutane kewaye da ita kowa idanunsa cike da hawaye hanci sai zuba ruwa yake fuskarsu duk ya ɓace shabe shabe  suna kuka, amma ita ko dar sai ma ci gaba da tayi da fadin ku kashe su na yarda ni nayi  a saran 'ya daya ita kuma tayi na su biyu.

        Shi kuma fadi yake yana karawa wallahi bai yarda ba an shigo har cikin gidansa ana ciwa matarsa mutunci kuma harda cewa zasu kashe ta wallahi sai ya dauki mataki yana ta kunfar baki.

       Tirkashi mike faruwa ne ina makaranta littattafan haussa ga wata sabuwar tafiya dake kunshe da abubuwan mamaki da kuma al'ajabi labari ne da ya faru kada ku bari a baku labari a cikin wannan tafiyar dan jin me ke faruwa da wannan mutanen, me yake faruwa ne wai? Amsar wannan tambayar sai makarancin littafin Daga Makwabtaka
All Rights Reserved
Sign up to add DAGA MAKWABTAKA to your library and receive updates
or
Content Guidelines
You may also like
You may also like
Slide 1 of 10
Shipping Pokémon cover
Dua - L'union de deux coeurs brisés cover
𝐉𝐞́𝐡𝐨𝐯𝐚𝐡 𝐓𝐬𝐢𝐝𝐤𝐞𝐧𝐮. cover
Diouldé : itinéraire d'une vie cover
La belligérance des créatures - Édition 2 cover
Zaydan et Messrine: Amour impossible cover
Chronique de Mehdi:A force de trop m'aimer j'ai fini par me detester cover
𝑯𝒊𝒍𝒆𝒍: 𝑸𝒖𝒂𝒏𝒅 𝒕𝒆𝒔 𝒚𝒆𝒖𝒙 𝒎𝒆 𝒑𝒂𝒓𝒍𝒆𝒏𝒕, 𝒄'𝒆𝒔𝒕 𝒎𝒐𝒏 𝒄𝒐𝒆𝒖𝒓 𝒒𝒖𝒊 𝒕'𝒆́𝒄𝒐𝒖𝒕𝒆.. cover
Chronique de Sara : Tombée pour lui  cover
𝕷𝖊𝖎𝖑𝖆: ℭ'𝔢𝔰𝔱 𝔩𝔢 𝔡𝔢𝔰𝔱𝔦𝔫 cover

Shipping Pokémon

163 parts Ongoing

Je vous montre juste les images sur chaque ship de Pokémon