Ta rayu tsawon shekaru goma sha biyar a tsakiyar daji tare da dabbobi, mahaifiyarta ce kaɗai jinsin mutum da ta taɓa gani a rayuwarta. Duk yadda ta so sanin wani abu da ya dangance ta mahaifiyarta ta rufe ƙofar hakan, tana da ƙishin rayuwa tare da mutane ƴan'uwanta amma babu dama. Tana son sanin wani sirri ne mai girma mahaifiyarta ke dako tsawon wannan shekaru. Ko burin Eraj zai cika? Wane babban sirri ne wannan?All Rights Reserved
1 part