Sa'eeda yar talakawace, mai hazakar gaske ga kuma nacin karatu ,iyayenta har tsoro sukeji akan nacinta, tanada babban burin zamowa malamar jami'ah kuma cikakkiyar Yar kasuwa,haduwarta da Sauban ya kawo wasu canji arayuwarta, har yaso taba karatunta, Amma nacinta akan kowani fanni yasata saurin ankara har ta iya kare kanta yaudarar sa, sawban ya kasance cikakkyan mayaudari Mai fuska biyu,wanda har yaso ruguza mata rayuwa. Sa'eeda tana fuskantar qalubalai masu yawa arayuwarta tun daga gun kishiyar mahaifiyarta, step sisters dinta, saurayinta ga mahassadanta na makaranta Hmmmmm abun dayawa. Wai shin adduarta da nacinta zai jawo Mata nasara koko akasin haka...............?