KAIFIN QADDARA

KAIFIN QADDARA

  • WpView
    Leituras 39
  • WpVote
    Votos 5
  • WpPart
    Capítulos 5
WpMetadataReadConcluída ter, jan 2, 2024
Sosai hankalin Khausaar ya tashi jin Namiji Mararatan kwance a saman jikinta, abinda ko a mafarki bata taba zato ba, dagewa yayi ya rike wuyan rigarta da nufin ya yaga. Ganin haka ita kuma sai tasa hannuwanta a gurin ta rungume da duka karfin ta Duka karfin shi yasa yana jan hannuwa nata tare da kokarin kai hannun shi saman kirjinta saboda abinda yafi komai tsone mishi ido kenan idan aka cire well curved hips dinta Bata Ankara ba taji ya fincike hannuwan nata ya maida su bayanta ya danne su sannan ya kara sauke mata nauyin shi a jikin ta Tana ji tana gani ya yaga rigar tun daga wuya har zuwa cikin ta, hannu yasa ya fincike jar bra din da Albarkatun kirjinta ke boye a ciki Be tsaya wata wata ba ya kai hannuwanshi kai domin fitowarsu a fili sai yaga kamar ma sun ninka yadda suke a boye cikin kayanta girma Gaba daya jikin Khausaar rawa yake ganin bala'i a fili, sosai take yin duk Addu'ar da tazo bakinta da nufin Allah ya kubutar da ita Yadda hankalinshi ya tafi kan kirjin nata ne yasa ya cire nauyin daya sakin mata ba tare da saninshi ba, batayi wata-wata ba ta ciro hannuwanta daya danne a bayanta ta fara laluben me zata samu wanda zai taimaka mata ta kwaci kanta Ai kuwa cikin sa'a taji hannunta ya taba wani karfe me dan nauyi a saman bedside drawer.
Todos os Direitos Reservados
#1
bilynabdul
WpChevronRight
Junte-se a maior comunidade de histórias do mundoTenha recomendações personalizadas, guarde as suas histórias favoritas na sua biblioteca e comente e vote para expandir a sua comunidade.
Illustration

Talvez você também goste

  • 🌸သူ့လည်တိုင်တွင် ငါ့နှလုံးသားကို အပ်၍🐉(Complete)
  • ဂျူနီယာလေး မင်းနဲ့တော့ခက်ပြီ
  • Horizon - ක්ෂිතිජය
  • ၈၀ ခုနှစ်၊အတင်းအဖျင်းတွေကြားမှာချမ်းသာမယ်
  • ချစ်ခြင်းတစ်ခု၏ဖြစ်တည်မှု
  • 1970 ခုနှစ်မှ ပညာတတ်လူငယ်အမျိုးသမီးအဖြစ် ကူးပြောင်းသွားခြင်း
  • He & I ♥️
  • කළුවර මල් (Complete )
  • ချာတိတ် (Or) ရောင်ခြည်နွေးနွေး ကိုယ့်အသည်းထွေး 🐬
  • အမုန်း ၁၅၀၀

ကိုကိုတစ်ချိန်က လိုချင်တမ်းတမက်မောနေခဲ့ဖူးသည့် အချစ်ဦးဆိုသည့်အရာဟာ မစတင်ခင်မှာပင် ချေမွနင်းချေဖျက်ဆီးခံလိုက်ရပါပြီ... အချစ်ဆဲလ်လေးတစ်ခုအဖြစ်တောင် မစတင်လိုက်ခင်မှာပဲ ကိုကို့အချစ်တို့က မီးလောင်တိုက်သွင်းခံလိုက်ရပါသည်။ 🌸မေချစ်သူကိုကို🌸

Mais detalhes
WpActionLinkDiretrizes de Conteúdo