JOƊA
  • Reads 7
  • Votes 1
  • Parts 6
  • Time 32m
  • Reads 7
  • Votes 1
  • Parts 6
  • Time 32m
Ongoing, First published Jan 04, 2024
Hamma Aure fa ka ce?  Ni da banda saurayi,  babu wanda ya taba zuwa ya ce yana sona."

Ta bata fuska, irin abun na damunta.

"Waya ce miki baki da masoya?  kina da su mana, kuma su na zuwa nan gidan.

Amma  idan suka zo sai  Baffa ya ce  su yi hakuri yayi miki miji."

Cikin sauri ta matso kusa da shi, saura kadan ta kifar da hurar gabansa.


"Ka ce Baffa yayi mini miji?  Na tabbata su Baffa sun fada maka waye mijina? Sabo da sunfi yin shawara da kai."

Murmushi yayi san nan ya maida hankalinsa wajen shan hurarsa.



Kwanon hura ta dauke ta mayar gefenta .
Dagowa yayi yana kallonta. 
Ganin irin kallon da ya ke yi ma ta ne, ta maido mi shi kwanon hurar, tana zumbura baki
All Rights Reserved
Sign up to add JOƊA to your library and receive updates
or
Content Guidelines
You may also like
You may also like
Slide 1 of 10
Echoes|| König x Reader x Ghost cover
Ash And Horizons cover
𝐌𝐈𝐒𝐓 𝐎𝐅 𝐓𝐇𝐄 𝐍𝐈𝐆𝐇𝐓 hwang jun-ho. cover
Time For A Little Surprise (Male Seelkadoom Reader x Fem Sonic IDW Comics) cover
Infinite Magic (Male Reader x Harry Potter) cover
𝕬𝖑𝖊𝖝𝖆𝖓𝖉𝖊𝖗𝖎𝖆 𝕻𝖔𝖙𝖙𝖊𝖗       | 𝐇𝐩𝖂𝖙𝖒   cover
Blossom in Adversity - Vol. 1 cover
The Undetermined || pjo  cover
💮Mafa's Love Game(or)နှောင်ကြိုးတစ်ခု💮 cover
‏خيّل على نجد قاصيها ودانيها ‏البـرق يـبرق وخير السّمَاء همالي  cover

Echoes|| König x Reader x Ghost

99 parts Complete

"If you have nothing nice to say don't say anything." "Why?" "Do you wanna die?" "mildly." Orginal story plot not following MW3 Started 2023-09-07 End 2024-02-20