KAZAMIN  TAKU

KAZAMIN TAKU

  • WpView
    LECTURES 395
  • WpVote
    Votes 12
  • WpPart
    Chapitres 16
WpMetadataReadEn cours d'écriture4h 4m
WpMetadataNoticeDernière publication jeu., févr. 8, 2024
KAZAMIN TAKUN! dake tsakanin sawayensa shine silar tarwatsa farin Cikin zuri'arsa na lokaci Mai tsaho, sai dai baiyanar Rahama Abdulmalik a cikin Jerin y'ay'an da yay silar zuwansu duniya ya zama silar canza mummunar rayuwar daya Jima da zabawa Kansa. walagigin da rayuwa tayi da zuciyar Rahama abune Mai wahalar mantawa, Wanda ba lallai ne a iya ture girman lamarin na har abada ba. Ciwon dake cinta a zuciya shine silar da yasa ta fahimci KAZAMIN TAKU baya haifar da kyakkyawan sawu......!
Tous Droits Réservés
Rejoignez la plus grande communauté de conteursObtiens des recommandations personnalisées d'histoires, enregistre tes préférées dans ta bibliothèque, commente et vote pour développer ta communauté.
Illustration

Vous aimerez aussi

  • MAI ƊAKI...!
  • RA'AYIN ZUCI... THE OPINION OF THE HEART
  • SHAREEF 2023
  • MATAR AMEER
  • KAICO NAH
  • YARDA DA KAI (Compltd✔)
  • MAMANA CE
  • CINIKIN RAI.....  beauty meet the beast
  • DARE DUBU
  • KOWA YA GA ZABUWA...

Rayuwar gidan aurena ta kasance izina ga masu burin auren kud'i koda babu kwanciyar hankali. gidana ya kasance tamkar kabarin bature daga waje akwai kyau da k'yalli amma na ciki ne kawai yasan abinda yake wakana. Tabbas naga rashin amfanin kud'i da kayan more rayuwa a zamantakewar aure, nayi tunanin ina ma talakan da bashi da komai na aura indai zai bani kulawar da nake buk'ata a duk sanda na nemi hakan. Na samu ciwon damuwa tun ina da k'arancin shekaru ba tare dana farga ba, bani da abokin shawara na kasance marainiya mara uwa da uba. Na tabbatar mijina yana sona nima ina sonshi, shin meye ya jawo min hakan ni Ameenatou Laifina ne ko kuma laifin sane?. Auren mai kud'i shine riba a koda yaushe, na kwana a gida mai kyau, na tashi a waje mai kyau, naci abinda nake so, na hau motar da nake so, naa kuma fita duk k'asar da nake so ba tare da damuwar komai ba. Wannan shine kwanciyar hankali da walwala mai kawo farin ciki da annushuwa a zuciyar wanda yake cikin ta. Tabbas ni Fiddausi sai na kasance matar mai kudi ko ta wacce hanya.

Plus d’Infos
WpActionLinkDirectives de Contenu