RA'AYIN ZUCI... THE OPINION OF THE HEART
  • Reads 286
  • Votes 24
  • Parts 6
  • Time 1h 39m
  • Reads 286
  • Votes 24
  • Parts 6
  • Time 1h 39m
Ongoing, First published Jan 06, 2024
Rayuwar ko wani dan-adam a duniya tana da maƙaqasudinta, sannan tana gogaiya ne da irin tasa qaddarar. Sai dai ni tawa qaddarar silar makarantar kwana ce, wadda zan iya cewa tafiyata jihar Bauchi ita ce ta zama silar buɗewar shafin farko a littafin tawa Ƙaddarar!

daga ganin farko da mukaiwa juna zukatanmu suka doka, dokawa irin wadda ke Shirin yin zurfi akan abinda ba shi da kwarewa akai. ba tareda nayi Aune ba bijirowar YUSUF ATTAHIRU cikin rayuwata tayi  nasarar yin fatali da duk wata nutsuwa da ubangiji ya Adana a cikin zuciyata. Tun daga wannan rana sai  ya kasance babu wani ɗa namiji da nake mafarkin na ƙare rayuwata da shi sai ɗan Attahiru....!

sai dai abinda nai katari dashi a karkashin inuwar Aurensa ya zame mini abin tunawa na iya tsahon rayuwata. duk da irin tarin kaunar da ya cika zuciyata dashi, hakan bai hanani fuskantar Kalubalen Rayuwa  daga danginsa ba.
All Rights Reserved
Sign up to add RA'AYIN ZUCI... THE OPINION OF THE HEART to your library and receive updates
or
#2billygaladanci
Content Guidelines
You may also like
You may also like
Slide 1 of 10
အချစ်ဦးသည်ကမ္ဘာတည် cover
"මගේ හිතුවක්කාරයා" cover
Smut dark romance  cover
ကံမကောင်းတဲ့ အမျိုးသားအရံဇာတ်ကောင်ကို လက်ထပ်ဖို့ ၇၀ခုနှစ်သို့ ပြန်သွားခြင်း   cover
နှလုံးသားဖြင့်တည်ထားသော (Completed)  cover
Three Mind One Body (Completed) cover
A Painting of the Villainess as a Young Lady cover
THEODORE cover
Forgetful Swan  cover
[CH598+ Continued] Dungeon Diver: Stealing A Monster's Power cover

အချစ်ဦးသည်ကမ္ဘာတည်

26 parts Ongoing

🍓သံသာလေးကကိုယ့်အတွက်တော့တန်ဖိုးဖြတ်မရတဲ့အလှဘုရင်မတစ်ပါးပါ🍓 စိုင်းခွန်နောင် #စိုင်းခွန်နောင်+သံသာဖြူ #အလွန်း Start date-5.1.2025 End date-..............