ANDIZO
  • WpView
    Reads 42
  • WpVote
    Votes 0
  • WpPart
    Parts 7
WpMetadataReadOngoing1h 12m
WpMetadataNoticeLast published Tue, May 7, 2024
Labarin wata hatsabibiyar yarinya wadda ta addabi rayuwar mutanen garinsu, littafi ne mai ɗauke da bangarori daban-daban, sayayyiyar soyayya mai kwantar da zuciya, tausayi, nishadi, mugunta, cin amana, da sauransu. Ku dai ku bibiyi wannan labarin daga farko har karshe dan jin yadda za ta kaya.
All Rights Reserved
Join the largest storytelling communityGet personalized story recommendations, save your favourites to your library, and comment and vote to grow your community.
Illustration

You may also like

  • KOWA YA GA ZABUWA...
  • AUREN SIRRI
  • ƳAR KARUWA
  • INDO A BIRNI
  • WUTA A MASAƘA
  • WATA KADDARAR ✅
  • MAFARKI NA
  • Zuria Daya(rikicin cikin gida)
  • 🤍Dr.TAHEER🤍
  • KOWA YA DAKA TA BADO...

Rayuwa wani abu ne da kan zo mana da kalubale iri iri, wani muna iya fin karfinshi da taimakon Allah wani ko sede mu zubawa sarautar Allah idanu zuwa sadda ze kawo mana karshen shi walau Mutuwa walau sakamako na farin ciki. HIDAYAT yarinya me ƙarancin shekaru marainiya gaba da baya, bata da kowa bata san kowa ba, ta taso cikin kangin rayuwar marikiya an aura mata mafi zaluncin miji cikin maza a rashin sani, wadda ya kasance ɗa ga marikiyarta Kaddarar ƴaƴa ta Haɗa ba tare da wannan azzalumin miji yayi maraba da su ba, ya rayuwa zata zame mata? Ta ina zata iya Kula da kanta da kuma yaranta? Cin su shan su, suruturarsu? Anya zata iya tsallake wannan jarabawar kuwa? Anya ba zata gaza a hanya ta fawallawa Allah lamuranta ta zubawa sarautar shi idanu ba? Shin da dangin miji zata ji ko da Shi karan kanshi mijin ko kuwa da baƙar rayuwa da take ciki? Shin zata iya tsira daga wannan taskar na Tsaka mai Wuya? Duk ku biyo ni cikin wannan littafi na KOWA YA GA ZABUWA... Na muku Alkawari ba Zaku taɓa yin nadama ba, Alqalamina a feke yake don Nishad'antar daku, fad'akantar daku da kuma ilmantar daku duk a cikin wannan littafi.. karku bari a baku labari.

More details
WpActionLinkContent Guidelines