Story cover for IDAN RANA TA FITO... by Xinnee_Smart4
IDAN RANA TA FITO...
  • WpView
    Reads 598
  • WpVote
    Votes 30
  • WpPart
    Parts 10
  • WpHistory
    Time 1h 13m
  • WpView
    Reads 598
  • WpVote
    Votes 30
  • WpPart
    Parts 10
  • WpHistory
    Time 1h 13m
Ongoing, First published Jan 11, 2024
Na yi imani kaddara abace mai girma.haka kuma abace da take iya sauyawa a cikin dakiku! lallai samuwar Ayan a rayuwata abune na muradi ga duniyata ,meye laifina? da nagaza cimma muradina? 

yar uwatace ko kuwa kama mukeyi? idan mafarki nake na kagara infarka idan kuma zahiri ne Allah kasa bana da wata alaka da ita na jini dan bazan jure ba.
All Rights Reserved
Sign up to add IDAN RANA TA FITO... to your library and receive updates
or
#108hotlove
Content Guidelines
You may also like
NAUYIN BAKI  by UwarBatoorl96
20 parts Ongoing
Me Nauyin baki ke janyowa? Me Nauyin baki ke haifarwa? Me ke afkuwa da mutum sanadin nauyin baki? ABUBAKAR SADEEQ ya tsinci kanshi tsumdum cikin matsananciyar soyayyar HALIMATU SADIYA tun bata san kanta ba har ta kai ga ta mallaki hankalin kanta, amma NAUYIN BAKI ya hana shi furta mata har ya kai matakin ƙarshe na rasata, wanda a wannan lokacin bayyana mata soyayyarsa ba lallai ta amfanar da shi da komai ba, domin a nata ɓangaren kallon Yaya na cikin umma guda take masa, dan soyayyarta take sha da masoyin ranta kuma muradin zuciyarta ALIYU HAIDAR, wanda tsabar ƙauna da soyayya har ta kai ga sun haɗa sunansu ya koma guda, ire-iren yanda masoya ke yi AL-SAD(Aliyu+Sadiya), a haka har ta kai ga sun haura matakalar da za ta kai su ga cin ribar soyayya, ta hanyan mallakan junansu, ɗauki da shirin aurensu suke cikin matuƙar yunwar mallakan juna, sai dai wani hargitsi ya gifta suna gaf da cimma burin nasu. SHIN BURINSU NA MALLAKAN JUNA ZAI CIKA? SHIN WANDA SANADIN NAUYIN BAKI HAR YA KAI MATAKIN ƘARSHE NA RASATA YA MAKOMARSA TAKE? A MATAKIN ƘARSHEN NAN ZAI IYA SAMUN WATA ƳAR ƘOFA TA MAFITA? (ONE CHANCE)? KOKO DAI DOLE ZAI YI HAƘURI? IDAN YA SAMU ƳAR ƘOFA SHI WANDA TAKE SO YAKE SONTA YA ZAI YI? ANYA ZA TA BI WANDA KE SONTA TA BAR WANDA TAKE SO? WA KUKE TUNANIN ZA TA ZAƁA KO KO WA YA KAMATA TA ZAƁA? SADEEQ KO HAIDAR? KO DAI DUK RASATA ZA SUYI? AUREN WANDA TAKE SO KO AUREN WANDA KE SONTA? Akwai wani hanzari ba gudu ba habibties, rayuwa gaba ɗaya tana tattarene kuma tana tafiya bisa doron ƙaddaran da Rabbi ya ƙaddara mana tun fil'azal, ko ya bawa ya kai ga shirinsa to ba ya taɓa iya gujewa ƙaddararsa. MENENE ƘADDARAR SADIYA? WAYE ƘADDARAN SADIYA? WAI YAYA NE KAM HABIBTIES?
You may also like
Slide 1 of 10
SAFEENATU cover
MIJIN TSOHUWA  cover
DDDIGAR ƘAYA... cover
Kaine Rayuwata😭❤❤ Complete cover
Dr Azeema cover
NAJWA Complete ✔ cover
NAUYIN BAKI  cover
TAFIYAR MU (Completed) cover
The Rain's promise (ZeeNunew)  cover
MEEMA FARUKH cover

SAFEENATU

11 parts Complete

A duk lokacin da ƙararrawar ƙaddara ta kaɗa akan wani rubutaccen al'amari to tabbas rayuwa zata yi ta gudu wannan ƙaddarar na binta har sai ta zama wanzajjiya a gareta, rai biyu ne haka ma gangar jikin guda biyu ce, zazzafar soyayya ita tayi sanadin zamowar su abu ɗaya, tayi musu ƙullin goron da sai data tabbatar da samun gundarin farin ciki a tsakanin su duk da tarin ƙalubalen daya cigaba da yi musu kutse a cikin rayuwa, kwatsam wannan rubutacciyar ƙaddara dake bibiyar su ta wanzu a garesu karo na biyu ba tare data basu damar cigaba da kasancewa abu ɗaya ba, zai yi tafiya mai nisa ɗauke da ita a cikin zuciyar shi, yayin da ita kuma zata ci gaba da yin tafiya tare da wata sabuwar ƙaddara a cikin rayuwarta. Shin wannan tafiyar zata zo mata da sabon farin cikin data samu a baya, ko kuma zata zo mata da akasin hakan da zai sa har ta cimma shi a tafiyarta yana maƙale a cikin zuciyarta shima? Domin samun wuɗannan amsoshin sai ku biyo mu sannu a cikin ƙayataccen labarin namu mai suna SAFEENATU!