TA ƘI ZAMAN AURE...
  • Reads 11,793
  • Votes 398
  • Parts 19
  • Time 5h 5m
  • Reads 11,793
  • Votes 398
  • Parts 19
  • Time 5h 5m
Ongoing, First published Jan 25
"Ni ma ina da buri, ina da mafarkai irin na kowace mace, sai dai kuma kaddara ta shata min layi, yadda alƙalamin ya zana dole haka zanbi...
 Daga lokacin da na fahimci haka, sai tsoro da fargabar me zai faru a gaba ya fice a zuciyarta. Tafiyar da babu dawowa ta zama dakuna..."

TA ƘI ZAMAN AURE... 
Share fagen wata tafiya ce mai sarkakiya da daure kai. Wata kalar kaddara ce mai rikitarwa, shimfida ce dake lalaye tafiyar wasu daidaikun mata....

Tafiya ce ta irin matan da duniya ta canja musu zane, suke da wani rufaffen sirri a zuciya! Sai dai kadan daga masu ilmi ke fahimta. A cikin rayuwa akwai mutuwa haka ma a cikin mutuwa akwai rayuwa shim kun ankara da haka?

Mabudin kowace kofa makulli ne sai dai wannan kofar a balleta ne ta kasa, sai shigar cikinta ta kasa yi ma mai dakin dadi.
 Al'umma sun kasa yi mata uzuri iyayenta  sun kasa fahimta, mazajen kuma sun kasa riko...? Uba na gari jigo, sai dai ita bata dace ba, miji na gari gimshiki a nan din ma dai bata dace ba, kuma duka laifin yana komawa zuwa gareta ne.... Duniya ta yi mata juyin masa, ta yadda ta kasa banbance fari da baki, ji da gani sun mata nisa,  albishin daya take jira... mutuwa...!
All Rights Reserved
Sign up to add TA ƘI ZAMAN AURE... to your library and receive updates
or
#176nigeria
Content Guidelines
You may also like
𝐇𝐈𝐒 𝐁𝐑𝐈𝐃𝐄 - 𝐓𝐇𝐀𝐊𝐔𝐑 by nidhiwritez
15 parts Ongoing
Meet Thakur Rudra Pratap Singh, a 35-year-old man who heads the powerful Mandawa Thakur family, known for their historical dominance. Despite being immensely wealthy and influential, his heart is hardened due to internal family conflicts, turning him into a stoic figure. He made a solemn vow to his mother to prioritize the family above all else, even sacrificing the prospect of marriage to dedicate himself entirely to their success. However, his devotion to his family becomes his burden as they become the source of his inner turmoil. His tough exterior makes him unapproachable, instilling fear in those who dare to interact with him. Yet, fate intervenes and introduces someone unexpected into his life. Enter Paridhi, a 22-year-old girl from an upper-middle-class family. She exudes sweetness and innocence, though she tends to keep to herself, opening up only to those close to her. Her life seems on track, especially as she nears the fulfillment of her dream: marrying the love of her life. However, when circumstances force her to compromise and accept her family's wishes, she reluctantly complies. But what happens when their significant age difference becomes a factor? Will they be able to bridge the gap and accept each other despite the odds stacked against them? This is a tale of shattered trust, broken by those closest to them. Amidst such turmoil, will they find understanding and acceptance in each other's arms? Do not copy.
You may also like
Slide 1 of 10
ကျိဟွမ့်ရှုန်းထူ||အဓမ္မလမ်းအား အစားထိုးခြင်း|| (Completed) cover
𝐁𝐎𝐘 𝐎𝐑 𝐆𝐈𝐑𝐋. cover
𝐌𝐎𝐍𝐎𝐌𝐀𝐍𝐈𝐀 𝐁𝐋 [M! Yanderes x M! Reader] cover
နဥ်ရှု Escape From My Psychopath Husbnd(Realm-43) [Completed] cover
هارِبة؟ || JJK cover
A LOVE WRITTEN IN SHADOWS cover
𝐇𝐈𝐒 𝐁𝐑𝐈𝐃𝐄 - 𝐓𝐇𝐀𝐊𝐔𝐑 cover
Please Don't Hurts Me  cover
Twisted Fate (Jhocey) cover
COTE\OC Unpolished Diamond Year 2 cover

ကျိဟွမ့်ရှုန်းထူ||အဓမ္မလမ်းအား အစားထိုးခြင်း|| (Completed)

102 parts Ongoing

Author : Cat Tea Beaver | 猫茶海狸 Chapter : 99 + 5 Extras (Completed)