73 parts Ongoing Wannan labari ,labari ne mai
,nishaɗantarwa da ilimantarwa akan wata jamiar asibiti da ta je aiki a wani ƙauye ta sha wahala dasu ƙwarai .donma a gidan dagacin garin ta sauka, da yanayin yadda shugabanni suka maida iyayenmu dake ƙauye shanun ware ba a kasa romon damakaraɗiyya dasu . Sanadin wannan jami'ar lafiyar suka samu abubuwa da dama. Da soyayyar Jami'ar da Wani bayarabe . Abin dai sai ka karanta kawai zaka fiskanta