14 parts Ongoing Zan nuna miki halin karuwanci kamar yanda kika buƙata, zan fitine rayuwarki na hana ki sukuni ke da mijinki, kamar yanda kika jefeni da kalmar karuwanci sai na nuna miki asalin yanda karuwa take mulkar miji! Ki tambaye mijinki ya ba ki labarin banbanci dake tsakanin tsohuwa da yarinya sharaf, kuka ya dinga yi lokacin da ya ratsa tsakanin cinyoyina zuwa marana.... Shhhhh! Ihu yake yana faɗin bai taɓa sanin haka mace take da daɗi ba sai da ya haɗa mara da ni, na so a ce a wancan ranar kin je Yola da kinga yanda Saifu ya ci amarci... Zinariya ke mulki a yanzu ba Salima ba! Zinariya ke riƙe da kambun da za ta juya Saifu... Zinariyar Saifu nake amsawa, ruwanki ne ki rarrashi zuciyarki domin ni kam zama daram! Idan kuma kika tada hankali ke ce da ɗiban takaici, ƙarshe ki haɗiyi zuciya ki mutu, ni kuwa sai na ta zuba capacity da Saifu....