HARAMTACCIYAR DUKIYA
  • Reads 956
  • Votes 23
  • Parts 1
  • Time 19m
  • Reads 956
  • Votes 23
  • Parts 1
  • Time 19m
Complete, First published Feb 24, 2024
Mature
Kun san labarin da ake cewa kaɗan mai daɗi kuwa? Lallai za ku kasance a baya muddin ba ku karanta wannan labarin kun kwashi romon ilimi ba. Labarin Haramtacciyar dukiya labari ne a kan wata yarinyar da ta jefa kanta a rayuwar da take ganin shi ne daidai wanda a tunaninta shi ne hanya mai ɓillewa ashe dai ba haka ba ne. Ku nema domin kwasan darasi musamman a wannan yanayi na halin rayuwar da muke ciki wadda za mu gama karatu amma aikin yi sai ya gagaremu musammanma 'ya'yan talaka wannan dalilin ya sa da yawa daga cikin al'umma suka faɗa rayuwar da ba ta dace ba, an faɗa ƙungiyar matsafa domin samun dukiya wadda daga ƙarshe suka afka komar da-na-sani.

Kasance da ni A'ishatu JB a cikin wannan ɗan gajeren Labarin
All Rights Reserved
Sign up to add HARAMTACCIYAR DUKIYA to your library and receive updates
or
Content Guidelines
You may also like
You may also like
Slide 1 of 10
Teach me l.s cover
я не кто без тебя.. cover
SOYAYYA KO SHA'AWA cover
WACECE NI ✔ cover
UWA KO UKUBA cover
Just his wife | D'heir Series #1 ( UNDER EDITING ) cover
Our Summer | Taegyu ♡ (completed) cover
AUREN SIRRI COMPLETE  cover
Alliance cover
DOCTOR EESHA👩‍⚕️ cover

Teach me l.s

17 parts Complete

Louis is a feminine guy who got a job at a high school as a drama teacher. Harry is the rude principal that seems to hate him.