Ya tsani Mata sbd wani dalili na kuskure da ya aikata Wanda ya canza Mai rayuwa gaba daya.Da sonsa aka haifeta sai dai Kash baya qaunarta she tried as much as she can domin ta sama soyayyar sa Amma abun ya faskara ya wulaqantata ,ya quntata ma rayuwarta duk a saboda dalilin shin zai qaunace ta Nan gaba?koh zata mutu da soyayyar sa ne?shin zai canza baqar aqidarsa?ku biyo mu danjin yarda zata kasance
1 part