
Ba ko wacce ƙaddara ba ce addu'a ke canjata, a ko da yaushe ka nemi Alkhairi akan komai na cikin rayuwarka, rayuwa ba tare da jarrabawa ba, tamkar makaranta ce da ba a karatu, bazaki taɓa koyan komai ba. Dukkan wahala na tare da sauƙi, Allah baya kashe wani dan wani, haka kuma baya raya wani dan wani, kayi ƙoƙari wajen ganin baka cutar da kowa ba, domin daka cuta gwara a cuceka...All Rights Reserved