hukunce-hukunce da mas'alolin mata
73 parts Ongoing hukunce-hukuncen al'ada
menene istihala(jinin ciwo) ?
menene kudra da sufra(brownish discharge)?da hukunce hukuncen su
menen nifasi, haila da mas'alolin su ?
shin menene alamomin tsarki?
ya akeyin wankan tsarki?
ya ya kamata ace mace ta tsaftace jikinta bayan al'ada?
Abubuwa 5 daya kamata ki sani game da al'aurarki
Shin kinsan a lokachin da mace ke daukar ciki?
Magungunan infection ingantattu(Islamic)
Alamomin infection
Illolin infection
Sabulun tsarki na mata
insha allahu wannan littafi zai yi bayani akan komai har ma da wasu abubuwan da ban lissafa anan ba
Allah ya bamu ikon amfani dashi
(Ameen)