Rubutun Tagwaye Zagaye na Uku

Rubutun Tagwaye Zagaye na Uku

  • WpView
    Reads 991
  • WpVote
    Votes 27
  • WpPart
    Parts 10
WpMetadataReadOngoing1h 49m
WpMetadataNoticeLast published Sun, Aug 4, 2024
WpInfo
Fiction
Romance
*Yana da kyau a duk lokacin da IDANIYAR RUWA tayi wahalar toshewa acikin WATA ALAƘA ta rayuwarmu muyi tunani akan cewa TSARIN ALLAH ne, shi ya ƙaddara hakan kuma da sannu sauki zai zo ba tare da mun biyewa zukatanmu ba har suka kaimu ga shuka BISHIYAR TSIYA a cikin GONAR SHARRI, domin kuwa hakan zai kaimu ga girbar ƴaƴan nadama marasa adadi, Ya Allah ka warware muna damuwoyin mu albarkacin fiyayyen halitta* _NASIHA CE KYAUTA DAGA ƳAN TAGWAYENKU😍_
All Rights Reserved
Join the largest storytelling communityGet personalized story recommendations, save your favourites to your library, and comment and vote to grow your community.
Illustration

You may also like

  • MURADIN ZUCIYA
  • MALAMA LADI
  • IGIYAR ZATO....💕 || PAID NOVEL (COMPLETED✅)
  • BA NI DA IKO...
  • SIRRIN MU
  • TSINTACCIYA
  • RUFAFFEN DUMA
  • BAKAR WASIKA
  • DARE DUBU
  • GADAR ZARE

'yan biyu ne masu tsananin kama ďaya masu mabambanta halaye. Maryam ta kasance miskila marar ďaukar raini, yayinda Mariya ta kasance mai son mutane da saurin sabo, tana da saurin fushi amma kuma tana da saurin sauka. Imran yaya ne a wurin Maryam da Mariya haka nan kuma daďaďďan saurayi a wurin Maryam wanda suka yiwa juna alkawarin aure. Me zai faru idan Maryam ta gano shakikiyar 'yaruwar da bata da kamarta a faďin duniyarta ta faďa tsundum a cikin son Imran. Zata hakura ta sadaukar mata da soyayyarta ne ko kuwa zata jajirce wajen ganin cewa bata rasa abin kaunarta ba. Ku biyoni cikin labarin sarkakkiyar soyayyar dake tsakanin Imran, Maryam da kuma Mariya.

More details
WpActionLinkContent Guidelines