A LESBIAN STORY
Wannan labarine akan wata rikitacciyar soyayyah, gida daya, jini daya, TO amma kuma soyayyah daya?
kaddararta jin soyayyar 'yar uwarta mace ne,yaya zatayi da ita, kenan shi SO ba ruwansa da jinsi?
ku biyo ni a cikin wannan littafin nawa SOYAYYAR GASKE domin jin asalin qaunar dake tsakaninsu.
WARNING ⚠️
LITTAFIN NAN LESBIAN STORY NE, BABU DOLE SAE KA KARANTA SHI!!
All Rights Reserved