MANYAN GOBE WRITERS ASSOCIATION JOURNEY TO SUCCESS CONTINUES IN 2024. •(MUNA SON JUNAN MU)• GENRE : ROMANCE DRAMA 🤍🫶🏻 WRITING : It'z Aleeyu S-Ibrahim ✍🏻 - A Yanayin Da Take Ciki Na Buƙatar Kulawar Mahaifi Data Rasa Tsawon Shekaru '15', Da Kewar Mahaifiyarta Wacce Basa Tare Tun Yarintar Ta. - Wata Ƙaddara Ta Haɗe Zukatan Su Waje Ɗaya, a Cikin Duniyar Qaunatayya Mai Cikeda Ababen Mamaki Da Burgewa. Ta Fara Hangen Kanta a Matsayin Mafi Sa'a Da Samun Nagartaccen Masoyi, Wanda Ya Shirya Bada Rayuwar Shi Gareta. - Sai Dai Lokaci Ɗaya Cikeda Rashin Tsammani Al'amura Suka Sauya, Wani Sabon Babi a Littafin Ƙaddarar Data Haɗa Zukatan Su Ya Sake Buɗewa Cikin Soyayyar Tasu, Ta Salon Ɗimuwa Da Tashin Hankalin Daya Jefa Bugun Zuciyoyin Su Cikin Rashin Tabbas. - Amma Har Izuwa Karshe Rubutacciyar Kalmar 'Muna Son Junan Mu' Ta Gaza Gogewa Acikin Zukatan Su. READYYYY 💥👀💫 THANK YOU FOR LOVE & SUPPORT 👏🏻❤️Wszelkie Prawa Zastrzeżone
1 część