Kyakkyawa ce wacce kallo ɗaya bai ishe ka ba sai ka ƙara, sai dai me? ƙannen biyu ta da suka fito ciki ɗaya sun jima a ɗakunan auran su har da rabo na ƴaƴa, amma ita ta na nan, sannan ba manema ta rasa ba, maneman ga su nan birjik amma babu aure, Me Ye Dalili? Ban san ya tafiyar zai kasance ba, amma ina fatan na ba ku nishaɗi cikin ilmantar wa. Oumm Arfah 🥰All Rights Reserved