YASEER. Ita haramun ce a gare ni. Wataƙil shiyasa a duk lokacin da nake jinta a zuciya ta take ƙara nesa da ni. REINA Duk wanda ya ɗanɗana garɗin tsantsan so, sai ya gwammace mutuwa da ya ɗanɗanna tsana kwatankwacin shi.All Rights Reserved
40 parts