Ungozoma
  • Reads 117
  • Votes 1
  • Parts 13
  • Time 2h 52m
  • Reads 117
  • Votes 1
  • Parts 13
  • Time 2h 52m
Ongoing, First published Aug 25, 2024
"Na shiga uku ni Ramma, in banda abin majinyaci na mai magani ne, yanzu a cikin daren nan anya kuwa zan iya zuwa bayi, in sauke nauyin cikin nan nawa, gashi kuma gudawa bata da haƙuri ko misƙala zarratan idan ta taho dole ne sai mutum ya tsiyayar da ita sannan zai samu salama...
  Kafin ta dire maganar da take yi a zuciyar ta Mai Gari ya zabura ya miƙe tsaye a can gefen tabarmar da ya kwanta ya hangi tashi tocilan ɗin dan haka bai yi ƙasa a gwiwa ba ya kai hannu ya ɗauka da sauri ya juya ba tare da ya bi ta kan Gwaggon ba ya nufi hanyar fita daga ɗakin dan shi a yadda yanzun nan gudawar ta matso shi ba ya jin ko minti biyu zai iya jurewa ba tare da ya yi kashi ba dan haka ya ɗaura aniyar ficewa ya riga matarsa shiga bayi sabo da ya san kaf gidan dai bayi ɗaya ne kuma ya san matsawar Gwaggo ta riga shi shiga bayin nan sai ta Allah dan ya san zai iya sakin kashin na a wando kuma  abon kunya ne a ce shi Mai Garin GUMURZU ya yi kashi a wandonsa.
All Rights Reserved
Sign up to add Ungozoma to your library and receive updates
or
#51billynabdul
Content Guidelines
You may also like
You may also like
Slide 1 of 10
الادعج " قاع الظلام " cover
The Green Flame cover
𝘔𝘪𝘯𝘥 𝘎𝘢𝘮𝘦𝘴 🦑 Thanos x Reader cover
The Lost Star Of The Romano Family cover
The lost mafia princess cover
Politician's Love  cover
Our angel  cover
Hero Hunter: Izuku Yagi [opm x mha] cover
Tensura: The Abyss Demon cover
𝑻𝒉𝒆 𝑺𝒆𝒄𝒓𝒆𝒕 𝒐𝒇 𝑬𝒗𝒊𝒍  cover

الادعج " قاع الظلام "

43 parts Complete

الأدعج" قـاع الظلام " تنـتظـِركم لـيالـي قاسية وعيـون لاتنـّام وأيـام سوداوية فـْي أعـماق قــاع الظلام هـيا يـا رِفـاق انـتـّزعو ثـُوب النجاة لـنغوص مـعـاً فــّي حكايـة الـقتـلِ والدماء لنـُكـشف الالـغـاز تاره تاره بهـَدوء وعـقل دهـاءِ . باللهجة العراقية رواية حقيقية بقلمَـي زهراء الساعدي توضيـح لا احلل أخذ الروايـة ونشرها إطلاقًا