17 parts Ongoing A tunanin SUUWAT BABAGANA KYARI Rashin jituwar da ke tsakanin mahaifiyarta da Ya Kurrah shikaɗaine ƙalubalen da ya kamata ya damu zuciyarta. A ɗan wannan taƙin sai gashi ƙaddarar Rayuwa ta liƙa mata ba'asin da ba lallai ta iya ɗauka ba, wanda hakan yay sanadiyar jefa Rayuwata cikin mawuyacin Hali mai wahalar Fassara da kwatance......!!
**********
Tafiyar doguwace wadda ta haɗa da shuɗewar ƙarnika bila'adadin. A tunaninsa kasancewa da wata bayan ita tamkar sauyi ne daga Allah, Ashe sam abin ba haka yake ba....
yayi gwagwarmaya mai matiƙar wahala wajen son mallakar abinda zuciyarsa ke so, haka kuma yayi faɗi tashi marar adadi duk don ya samu damar daze iya amayar da tsimammiyar soyayyar dake danƙare a ƙasan zuciyarsa.
sedai kash kafin ya kai ga isa gareta ta riga ta zama mallakin wani wanda hakan ya rikiɗe ya zama Ciwo mafi zafi da raɗaɗi a zuciyar JUNAIYD ALIE.........