(When their world collides)
Rayuwarsu tayi kamanceceniya, lokaci guda kuma komai yayi ƙokarin tabarbarewa sabida gaskiya akan al'amarin rayuwarsu,
ita marainiya ce a yarda ta sani ,wadda aka tsinta a bakin hanya ,shin mai zai faru idan tasan cewa iyayenta na nan da rai sannan,wacce irin chaƙakiya za'a shiga lokacin da kishiyar mahaifiyarta da suke matukar dabi ta yi Adopting ɗinta cikin sanin ita ɗin ɗiyar wane?
galibin rayuwarsa dukka cikin gidan marayu yayi ta duk da kuwa mahaifinsa nada arziƙi,'ya san Wane mahaifinsa yayin da mahaifin nasa bai san 'ya sani ba duba da 'yarda 'ya watsar da shi cikin gidan na Marayu lokacin yana da karancin shekaru,ya dawo yana biɗar ɗansa lokacin da dama ta lafiya ta gaza masa!shin da Wane ido zai kalli wannan ɗa nasa.
bazaka fahimci komai ba sai ka dulmiyya cikin wannan littafi na Ba duk kyalli bane gwal...
masu karatu mu kasance tare ,insha Allah abunda kuke tsammanine.