9 parts Ongoing A iyakar sani, kasuwanci ake wa siye da siyarwa. To ita wannan kaddara ta yi safararta tun daga Nijeriya har kasar Sudan, a can ta cike gurbin wata rayuwar da aka rasa ne, a wata masarautar mai ban tsoro, da ba a daga ido a kalli Sarki da mukarrabansa...
Sai dai zaren be yi tsayi ba yanke, alkalamin da ya zana mata tafiya can, ya sake rubuta mata dawowa mahaifarta, ya cika mata wani sabon shafi mai cike da tsarkakiya har ta kasa zaba tsakanin rayuwarta da addinai guda biyu, wato Musulunci da kuma Christianity.
Sunanta "Emily" Sunan yarta "Fadima" Sunan ɗanta "London" Shim hakan be baku mamaki ba?
Ta rasa gata, ta samu gata, sai kuma ta sake rasawa kamin ta samu dawwamammen yancin daga ABOKIN RAYUWA
"You belong to me!" Said VITO (The Mafia Man).
"We are meant to be!" Said HAMZA ALI (Her Ex-husband).
"I will search the world to find you, EMILY. You must live close to me, in our kingdom!" Said TURHAN MOHAMED ABDO (The Prince of Sudan).
"You're mine, I am your soulmate!" Said ALIYU MUDALLAB (Her Boss).
Who among them is the best match? Who truly deserves her?
Find out in **ABOKIN RAYUWA**. It's a hate story built on love, a sad story, and a heartbreaking tale.