Morhan
  • Reads 134
  • Votes 3
  • Parts 15
  • Time 2h 57m
  • Reads 134
  • Votes 3
  • Parts 15
  • Time 2h 57m
Ongoing, First published Oct 22, 2024
*MORHAN*

_Bismillahir rahamanir Raheem, Da sunan Allah mai rahama mai jin 'kai_

                 *_SADAUKARWA_*
_Gabadaya littafin nan sadaukarwa ne ga aminina Sani M Naseer Allah ya biya maka bukatunka na alheri_

               *SHIMFI'DA da GABATARWA*
Tabbas a cikin rayuwar kowannenmu akwai duhuwa wanda idanuwa baya iya ganinta. Kullum nitsawa cikin duhuwar muke a yayinda haske ke bayyana a gare mu bayan mun nitsa cikinta. Kaman yadda 'kaddara yake ba mu sanin ta sai min nitsa a cikinta sannan haskenta zai bayyana a gare mu. Hmmm... Masu yawan bibiyan al'kalamina zasu yi tambaya a nan, me yasa Bintou take yawan jefo 'kaddara a cikin rubutunta?. Amsar ita ce 'kaddara ita ce zaren da ke bibiye da rayuwar kowannen mu.

Ban ce tafiya ce mai sau'ki ba, labari ne da ta 'kunci tsantsar soyayya da sadaukarwa, amma ban muku alkawarin zallar soyayyar ba. Kunci, da kaddara su suka na'kasa farincikin MUHAMMAD NASEER (Morhaan).

(Labarin Zakiyyah, Muhammad Sani, da Ahmad).

MORHAN Labari ne da ya ta'bo wani 'bangare na rayuwar Morhan, ya rayuwa zata kasance idan mutum ya rasa soyayyar mahaifiya?, me zai sa uwa ta guji abin da ta haifa a cikinta sannan ta 'ki bashi kariya. 

Saniyar da ba ta da jela, Allah ke kore mata ƙuda.
All Rights Reserved
Sign up to add Morhan to your library and receive updates
or
#162hausanovel
Content Guidelines
You may also like
RAYUWAR BADIYYA ✅  by Aishatuh_M
61 parts Complete
"Tun ina yarinya kike zagin mahaifiyata, tun bansan menene maanar kalmomin wulakanci da muzgunawa ba nakejin kina fadarsu ga mahaifiyata, ina cikin wannan halin wani azzalumi yaje ya kashe min mahaifiya, a gaban idona kika hana a tafi dani inda zanji dadin rayuwata, babu yadda na iya haka na biyoki inda kika doro mani karan tsana, kullum sai kin zage kin dukeni, sunan mahaifiyata kuwa ya zama abun zagi a gareki a koda yaushe, kin hanani abinci, kin sakani wanka da ruwan sanyi lokacinda ake matukar sanyi, kin cuceni iya cutuwa, a haka Allah ya rayani. Sai ke yau dan rana daya kince zakici uwata nace nima zanci taki shine zakiyi kukan munafurci? Ni kin taba laakari da irin kukan danake cikin dare kullun? Dukda mahaifiyata ta rasu hakan bai hanaki zaginta ba. To na fada da babbar murya, wallahi duk kika kara cewa zakici uwata to sai naci taki uwar nima, and that's final!" Zuwa yanzu duk bakin cikin dake zuciyar Badiyya saida ya fito, kuka take kamar ranta zai fita, mahaifiyarta kawai takeda bukata, bakin ciki ya mata yawa, batada wanda zai saka ranta yayi sanyi bayan Momynta, amma tayi mata nisan da yakeda wuyar isa. Ta buda baki zatayi magana kenan Ahmad ya wanke ta da marika kyawawa guda biyu, ta dama da haggu, rike wajen tayi tana kallonshi. Magana ya fara cikin tsananin bacin rai, "Yanzu Badiyya a gabana kike cewa zakici uwarta? Uwata kenan fa Badiyya! To ko Yaya kika zaga bazan kyaleki ba balle wadda ban taba gani ba, dan haka wallahi zakiyi mugun dana sani," ya fada cikeda tsananin fushi, yana kara kai mata mazga saman kai. Kukane ya kara kwace mata "Kai kenan da baka taba ganin taka ba, nifa? Nifa Dady?! Na taba ganinta, nasanta, nasan dadin uwa, amma haka wani azzalumin ya raba ni da ita, sannan kai da nake tunanin zaka share min hawaye kaine kake kara sakani kuka, me na maka? Me Momyna ta maka?" Ta tambaya tana kureshi da idanu. _______ Me zai faru a rayuwar yarinya yar shekara goma data rasa mahaifiyarta? Wace irin rayuwa zatayi a gidan yayar mahaifinta?
You may also like
Slide 1 of 10
Siara-The unwanted daughter in law  cover
KOWA YA GA ZABUWA... cover
DUK NISAN DARE.... cover
Veil Lovelorn cover
KWANTAN ƁAUNA cover
Those Little Things cover
DARE DUBU cover
RAYUWAR BADIYYA ✅  cover
BAKAR WASIKA cover
D'iyar fari 🧕🏼 cover

Siara-The unwanted daughter in law

62 parts Ongoing

Siara Malhotra was once the heartbeat of her family-a spirited, passionate girl who dreamed of love and acceptance. But one cruel twist of fate left her broken, disowned, and accused of a betrayal she never committed. Cast out from the only home she knew, Siara rebuilt herself far away, emerging as one of the world's top neurosurgeon .Yet beneath her success lay a shattered heart and a soul that no longer believed in love or warmth. Mahir Sehgal, CEO of Sehgal groups was the man she had loved with every fiber of her being, but he had never returned her affection. Bound by a dying wish, Mahir reluctantly married Siara, only to abandon her on their wedding night. For three years, he stayed away, unaware that siara no longer has any expectations from life or love, she no longer loved him. When fate brings them back together, both must confront the ghosts of their pasts. Can two broken souls find healing in each other, or will the scars of betrayal and indifference keep them apart forever? WHAT WAS THE REASON SHE BROKE BEYOND REPAIR? TO KNOW, DIVE INTO THE STORY Copyright Notice: DO NOT COPY MY WORK