We've updated our Content Guidelines.
Review the latest guidelines to keep sharing stories safely.
CAPTAIN AYUSHERH!

CAPTAIN AYUSHERH!

  • WpView
    Reads 364
  • WpVote
    Votes 19
  • WpPart
    Parts 21
WpMetadataReadOngoing3h 35m
WpMetadataNoticeLast published Fri, Aug 8, 2025
WpInfo
Fiction
Romance
# Hatred, #Envy, #Grudge, # Blackmoney Against The Perfect Exceptional Love!! ......!! ** Rayuwa Cike Da Take Da K'alubale Mabanbanta Da Kuma Mutane Masu Banbanci D'abi'a Da Halaye. Akwai Na Kirki Haka Za Akwai Na Banza Da Sune Suka Fi Yawa A Wannan Zamanin Da Muke Ciki. Son Zuciya Da Muradin Cikar Kudiri Na Iya Saka Mutum Aikata Komai Ba Tare Da Ya Sa Ni Ko Tunanin Mai Ka Iya Faruwa Gaba Ba. WANNAN KAD'AN ne daga cikin Abin da ya shafi labarina mai cike da sarkakiya, bak'in ciki da son zuciya!! Sunana AYUSHERH As Known As CAPTAIN!!
All Rights Reserved
Join the largest storytelling communityGet personalized story recommendations, save your favourites to your library, and comment and vote to grow your community.
Illustration

You may also like

  • KWANTAN ƁAUNA
  • DO BEHNEIN - EK KAHANI
  • Kisah Untuk Ayana
  • 🌍BANI DA MADOGARA🌍
  • SHAUKIN SO
  • KAICO NAH
  • WACECE ITA??
  • One-shots : Haikyuu!! [TERMINÉE]
  • ISMAH

Izza, mulki, ƙasaita sun tattara a gare ta ita kaɗai. ƴar sarki ce, jikar sarki ce, matar sarki ce. Bata ƙaunar talaka, bata son haɗa hanya da talauci. Burinta ɗaya tak ya rage a duniya; shi ne ɗanta ya zama sarki, ita kuma ta zama babar sarki kuma kakar sarki na gobe. Sai dai kash! ƴaƴan nata maza har guda uku, masu matuƙar kama da juna, sun kasance babu wanda yake da qualities ɗin riƙe ragamar al'umma. A Lokacin da burinta ke gab da cika kwatsam aka ti mata dirar mikiya, ƴar talakawa, baƙa, gurguwa, mai tallan abinci ta shigo rayuwar samarin ƴaƴan nata guda uku, gurgurwar da ta zama silar girgizar duniyarta da burinta, gurgurwar da ta haddasa mata raunin da bata da shi, gurguwar da ta zamar mata inuwar dodo, gurguwar da ta zama mata ƙadangaren bakin tulu. Shin me zai faru? Ta wacce hanya gurguwa zata kutso cikin rayuwar waɗannan jinin sarautar...? Waye zai zama sarki cikinsu ukun duk da kasnacewar su masu kama ɗaya? ina alwashin da ta ɗauka na ganin cewar sai taga bayan duk wanda ya nemi ya ruguza lissafinta?, ina alwashinta na cewar sai ta kassara rayuwar wanda ya kawo kutsen hana ɗanta zama sarkin gari....?

More details
WpActionLinkContent Guidelines