~MOH MAHEER
  • Reads 27
  • Votes 0
  • Parts 2
  • Time 18m
  • Reads 27
  • Votes 0
  • Parts 2
  • Time 18m
Ongoing, First published Nov 03, 2024
Mature
Tsokaci 


Tuff kake Jin ta tofa masa yawun bakin ta a fuska,tana binshi da wani wulakantaccen kallo,Baka cikin irin tasarin mazan da nake so, so kake na tashi cikin takauci na auri talaka,na kare rayuwata acikin talauci never, this will never happ my dear. 
    

 Tana gama fadin haka ta wuce gida tabarshi a tsaye yana tunanin mafita.


 Tabbas shi din talakne wanda bea mallaki koman komai ba,Kuma baya takama da komai a rayuwar sa to wai shin ya zeayi? Wannan itace tambayar da yake wa kansa.


   Yana son mabeena so me tsanani amma daga yau ya hakura da ita.

Zea tsaya tsayin daka ya zama abin alfahari a cikin al_umma.


Zeayi tafiya me nisan zango domin nemo soyayyar gaskiya.


 Zeasa mubeena nadamar wulakanta Dan adam.


Amma ta Ina zea fara,basgi da kowa bayan mahaifiyar shi da kannen shi,bashi da komai.

************

 Shin Maheer zea iya cika wadannan kudurirrikan nashi? Duba da yadda zuciyar matasan mu ta riga ta bushe da son zuciya.


Waye Maheer?


Wace mubeena?


Zeayi iya samun soyayyar gaskiya?


Ya rayuwar sa zata kasance a nan gaba?


Kawai kubiyoni domin kuji amso shin wadannan tambayoyi n.


Zea fara zuwa muku nan bada jimawa,karku bari a baku labari.

Insha Allah you guys will not regret following me.
All Rights Reserved
Sign up to add ~MOH MAHEER to your library and receive updates
or
Content Guidelines
You may also like
You may also like
Slide 1 of 10
Naruto: Copy System cover
𝐇𝐄𝐀𝐑𝐓𝐒𝐇𝐀𝐊𝐄𝐑 ,, min ho (xo kitty) cover
The Brink of Minds | Tim Bradford cover
𝑴𝒊𝒏-𝒆 || Min Ho x Reader cover
Masked Obsession cover
Otherworldly Attraction | Various!JJK x Reader cover
[Blue Archive] And Where All Hatred Begins cover
Slytherin Boys Imagines cover
Lady of the Dark Mark | T.M.R cover
ᴇʟʏꜱɪᴀɴ | BNHA cover

Naruto: Copy System

169 parts Ongoing

Reborn in the Naruto world, Shin Uzumaki finds himself in the doomed Land of Whirlpools. As a member of the Uzumaki Clan! Trapped in a world filled with war, betrayal, and unimaginable power, Shin's survival seems impossible.. Until it isn't!! [Ding! Replication System Activated!] [Daily Login Reward: Common Replication Card.] [Newbie Gift: Perfect Sage Body-Adamantine Sealing Chains-Four Symbols Seal] With the power to Copy any Ability-whether it's the Kekkei Genkai or Rinnegan or Forbidden jutsu-Shin begins his journey to dominate the Ninja World. [First task: Save Kushina and prevent the destruction of the Uzumaki Clan.]