MUMINAH DA AZZALUMAH
  • Reads 198
  • Votes 10
  • Parts 11
  • Time 1h 14m
  • Reads 198
  • Votes 10
  • Parts 11
  • Time 1h 14m
Ongoing, First published Nov 17, 2024
.........."na riga da nagano cewar koda na kashe macijin bazai daina sarana ba tunda ban cire masa kai ba,sannan  ba'a maganin ɗan iska sai kaima ka zama ɗan iskan. Na sakewa linzamina akala na bashi dama ya jani duk inda yaga dama,in an samu dama a dama kawai. Duk wanda hanya ta faɗo dashi ya ɗanɗana to karya tuhumeni akai"

........Nasan Asalina kuma nasan ni wacece,saidai a halinda nakeciki bazan iya komawa garesu ba,saboda banaso sakamakon hakan yazama wani ya cutu,dan haka na zabi na kasance mantacciya abin mantawa a garesu inda har hakan zaisa su zama cikin ƙoshin lafiya. inason iyalaina wataƙila hakan dazanyi shine zai zama mafita a gareni dakuma su baki ɗaya.
All Rights Reserved
Sign up to add MUMINAH DA AZZALUMAH to your library and receive updates
or
#41soyayya
Content Guidelines
You may also like
You may also like
Slide 1 of 10
RAYUWA DA GIƁI cover
❤ATTITUDE ⚡TO💫 INSPIRATION  cover
QADR cover
villain in love cover
The Flash: The Fastest Man Alive (Male Reader Insert) cover
Hero Hunter: Izuku Yagi [opm x mha] cover
SHORT NOVEL 🔞❗ cover
The Green Flame cover
From Eden | K. Dae-ho cover
Tensura: The Abyss Demon cover

RAYUWA DA GIƁI

39 parts Ongoing

Rashi ba shi kaɗai yake samar da giɓi a rayuwa ba. Wani yana doron ƙasa amma dalilai kan sa wanzuwarsa ta kasa amfanar da makusantansa. Me zai faru da rayuwar ƴaƴan da su ka zaɓi zama da giɓi a gurbin da mai cike shi yake da rai da lafiya? RAYUWA DA GIƁI...