Kamila
  • WpView
    Reads 977
  • WpVote
    Votes 55
  • WpPart
    Parts 20
WpMetadataReadOngoing3h 24m
WpMetadataNoticeLast published Fri, May 2, 2025
The emir of Katsina Abdullahi Ahmad alijib sarki ne wanda yake mulkin shi da adalci da rashin son kai.mutane suna son shi sosai duk da ana jin tsoron shi dan zafin shi.yana da mata biyu da yara shida.tun yana shekara sha tara yayi auren shi na farko. sarki Abdullahi bayi da wani shekaru dayawa gashi da ƙurjini sosai dan ko haɗa ido kayi dashi se zuciyar ka yayi dum.komai nashi yana burge mutane duk da dai na cikin palace ne suka san shi da halin shi. kamila cousin na sarki Abdullahi ne,shekaran ta ashirin da ɗaya kuma yarinya ce me hankali da nitsuwa.mutane suna son ta dan halin ta.yawancin girman ta a palace tayi.mahaifin ta ya rasu tun tana ƙarama.ita da maman ta suke da zama. ❤️ku biyo NI cikin wannan labari me nishadi da soyayya.karku bari a baku labari. English and Hausa. warning*mature content.
All Rights Reserved
#15
katsina
WpChevronRight
Join the largest storytelling communityGet personalized story recommendations, save your favourites to your library, and comment and vote to grow your community.
Illustration

You may also like

  • NANATOOU (DIYAR KAKA)
  • BAKAR WASIKA
  • TAFIYAR MU (Completed)
  • MUNA SON JUNANMU
  • FATU A BIRNI (Complete)
  • Kaine Rayuwata😭❤❤ Complete
  • MAHREEN
  • KAICO NAH
  • 💋KURMAN KADDARA💋
  • LABARIN AURENA

Labari ne akan wata Yar kauye da aka sangarta ta, Duk kauyen su ta addabi kowa ba mai iya tsawata mata, tun daga yara, matasa, yan mata, tsoffi, hatta da sarkin garin duk ta addabe su........................ wani matshin saurayi da baze wuce shekara sha takwas ba ya ce"ya ana miki magana kin miyar da mutane yan iska". kallan Shi tayi Sama da kasa tana gyara dan kwalin ta sai wani murgude murgude take ta ce"ba yan iska ba karuwai da kwartaye na mai da ku ko kuma ka ce yan goguwa ta fada tana murgude baki tare da hararar shi". Keh ni za kiwa rashin kunya, ganin yanda ya harzuka yasa ta ja da baya tana shirin ko ta kwana, dan ubanki ni zaki zaga, ja da baya ta yi ta tattare zanin ta ta ce" ba dai ubana ba sai dai ubanka mln salisu mai wankin hula". Toh wallahi ubanki zan ci idan na kama ki, sai na karya kasusuwan ki dan duk dangin ku ba sa'a na. Wani wawan birki ta ja har tana kokarin faduwa ta ce"kaiiiiiiii! Amman kai mugun makaryaci ne, tsabar raini da rashin ta ido ni zaka kalla kace min duk dangin mu ba sa'an ka, toh ina ka aje aboki balle kuma yaya mugu ehhhhhh!, ko dai abinda ka ke sha ne ya fara dagula maka lissafi, kun san ku samarin zamanin nan ba a raba ku da aaaa, ta fada tana gwada mishi yanda ake shan taba". Iya kuluwa ya kulu ya dade yana jin irin rashin mutunci da takewa mutane, abin yau yazo kan shi, dutsen dake kusa da shi ya raruma zai Jefe ta da shi tsohon dake tsaye yana kallon su ya ce"kul dan nan kar ka kuskura", bata ko san suna yi ba dan tuni ta yi gaba............................ Mu haɗu da ku a cikin labarin..... Started Fri sep/12/2025 Finish................

More details
WpActionLinkContent Guidelines