KO BA SO...

KO BA SO...

  • WpView
    GELESEN 435
  • WpVote
    Stimmen 44
  • WpPart
    Teile 20
WpMetadataReadLaufend3Std 22Min
WpMetadataNoticeZuletzt aktualisiert Mi., Jan. 22, 2025
WpInfo
Belletristik
Romantik
Bai ga komai ba, bata fara komai ba akan tagayyarar da ta shirya mashi sanka-sanka. Ta dinga kankarar duk wani mutuncin da ya rage ma shi, duk wata alfarma da ya ke da ita sai ta bi ta goge ta tas! Har lokacin da zai zama tsirara a idon duniya ta yadda ko kare ba zai daga kai ya kalle shi da gashi ba. Wannan alwashi ne da take ganin ko sama da kasa zata hadu in dai tana cikin duniyar sai ta cika shi.
Alle Rechte vorbehalten
Werde Teil der größten Geschichtenerzähler-CommunityErhalte personalisierte Geschichtenempfehlungen, speichere deine Favoriten in deiner Bibliothek und kommentiere und stimme ab, um deine Community zu vergrößern.
Illustration

Vielleicht gefällt dir auch

  • NI DA ABOKIN BABA NA
  • MUGUN NUFI!
  • 🌍BANI DA MADOGARA🌍
  •   SANADI NE
  • SHAREEF 2023
  • Pyar To Hona Hi Tha ❤
  • My Assignment (JIKOOK) Complete✅
  • Assalamualaikum Ustazah, KAHWINI SUAMIKU.
  • THE NEMESIS OF SAKINAH...KADDARAR SAKINAH✅
  • RUHI BIYI (a gangar jiki daya)

"Pleaseeee mana feenah....!!"ya fada cikin wata irin murya wacce ta narke cikin tsantsar kauna da soyayya. Kaina nake girgizawa a tsorace, "Bazan iya ba, kaifa abokin babana ne plssss ka kyale ni, bazan iya ba wallahi!!" Idanunshi ya zuba min wadanda suke a lumshe kamar na mashaya, dama a yawancin lokuta haka suke, sai dai na yau sun banbanta da na sauran lokutan. Na yau cike suke da wata irin soyayya, zallar kauna, pure love, I can sense them radiating from his body. Muryarshi ta kara yin kasa sosai, "na gaya miki bazan iya bane Feenah, it's not as if wani sabo ne nake shirin aikatawa ba" Kai na cigaba da girgizawa hawaye na sauka akan kumatu na, ya zanyi da rai na da rayuwa ta ne ni kam? Bana son gaskata kaina, amma I have to admit it. Na kamu da matsananciyar soyayyar Abokin Babana! Wanda a gani na hakan zallan sabo ne. Bansan ya akayi ba sai ganin shi nayi a gabana, kafin inyi wani yunkuri yayi pinning dina da bangon dakin, "I love you Safeenah.... N I Know you do, u just don't want to admit it!" "no....no...I...I... "na fara fada cikin in'ina kafin inji wasu tattausan lebba sun hana ni karasa maganar. Lebena na kasa ya kamo ya fara tsotsa cikin wani irin passionate kiss, a hankali na lumshe idanuna tare da kamo nashi leben na sama, na ji lokacin da ya kara hade jikina da nashi kamar zai tsaga cikinshi ya saka ni ciki, muka fara wani irin hadamammen kiss. Ya Allah! He is my father's friend for goodness sake!!! Zuciyata tayi ta nanata maganar, but hell!! I couldn't let him go, sai ma kara kamo kugunshi dana yi na kara hadashi da jikina.....

Mehr Details
WpActionLinkInhaltsrichtlinien