"Na tsinci kaina cikin ƙangin bauta,na shiga maraici mai ciwo,kasancewar Mahaifina ya mutu ya barni da tarin dukiya,amma Ƴar uwar Mahaifina ta haye kan dukiyar ita da zuri'arta.Na zama ƴar kallo,na zama ƴar dafawa a ci.Yaya Fu'ad nake so! Amma Mahaifiyarshi bata son auren,Sagir ke sona,amma ina gudun aurenshi dan karna maii rashin adalci.Mijina Duniyata! Amma kishinsa ya kashe soyayyarmu.Abokin Mijina yai auren sirri da ni,ta wace hanya zan iya tsallake waɗannan ramukan da ke gaba na? Cikin sa'a dai yau Dangin Mahaifiyata sun bayyana,babu sauran mai yimin gori,kasancewar suma attajirai ne na bada labari."
These are GXG oneshots I've decided to write
This book is kinky so if you're not comfortable with that.. im sorry this book isn't for you
(G!P)
[Intersex: A girl having a dick]